Tirkashi Yadda Aka Kama Wani Mutumi Yana Zinah Da Akuya

Abun Kunya Baya Karewa Kamar yadda Ake Samun Labarai Makamantan Wannan Yadda Zakaji Ansamu Labarin Wani Yayi Zinah Da Karamar Yarinya Ko Yayi Mata Fyade Da Dai Sauran Laifuka Wadanda Suka Saba Shari’a.

Related Articles

A Yau Kuma Sai Muka Tashi Da Wani Sabon Labari Yadda Asirin Wani Mutumj Ya Tonu A Lokacin Da Aka Kamashi Yana Zinah Da Akuya.

Lamarin Ya Auku Ne A Jihar Jigawa Kamar Yadda Kakakin Rundunar Yan Sandan Jihar Jigawa Ibrahim Shisu Ya Fada Ankama Matashi Mai Shekara 25 A Wata Unguwa Yana Lalata Da Akuya Da Tsakar Dare.

A Lokacin Da Asirin Nasa Ya Tonu Yan Sanda Sun Gudanar Da Tsaro Da Daddare Sai Suke Jin Ihun Akuyar Yana Fitowa Daga Cikin Garken Tumakin, Dafarko Sunyi Zato Kawai Kuka Takeyi Saboda Yunwa Ko Kishi.

To Sai Suka Ga Abun Ba Haka Bane, Shiyasa Suka Rankaya Domin Suga Halin Da Ake Ciki Sai Suka Samu Saurayin A Tirken Dabbobin Yana Saka Al’aurarsa Acikin Duburar Akuyar Wanda Hakan Yasaka ta Ihu Mai Ban Tausayi.

To Allah Ya Kyauta Ga Wata Bidiyo Datayi Cikakken Bayani Game Da Wannan Mummunar Dabi’a Kuma Zalunchi Na Dabba Marar Baki Ga bidiyon Sai Ku Kalla.

 

Zamu So Mu Karbi Ra’ayoyinku A Sashenmu Na Tsokaci Game Da Wannan Mummunar Dabi’a Da Kuma Rashin Da’a Da Wannan Saurayi Yayi Na Yin Lalata Da Akuya, Muna So Ku Danna Kararrawa Domin Samun Sababbin Shirye-shiryenmu Akoda Yaushe Mungode.

Ku Karanta Wannan:

Tirkashi wani kamfanin isra’ila Dake Sarrafa Fara Zuwa Alawoyi Da Wasu Nau’in Abinci Ya Janyo Wani Abu.

 

Ku Karanta Wannan:

Gaskiyar labari game da soyayyar Sheikh Isah Ali Pantami da jarumar kannywood Hafiza Aliyu Gabon

 

Ku Karanta Wannan:

Bazan taba mantawa da abin alkairin da darakta Abdul Amart mai kwashewa ya yimin ba tare da iyalaina, cewa jarumi Bello Muhammad Bello

 

Mungode Da Kasancewa Damu Da Kukayi.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button