Yadda Rahma Sadau Ta Samu Lambar Yabo Yayin Da Take Ziyara Makarantar Integral University Ga Daliban Nijeriya

Kamar Yadda A Yan Kwanaki Nan Kafar Sadarwa Ta Karade Da Maganar Rahma Sadau Da Cewa Ta Koma Kasar India Domin Cikaba Da Gudanar Da Harka Film Inda Mutane Suka Fara Mamaki Yadda Jarumar Take Shiga Inda Ko Mazan Kannywood Zasu Kasa Shiga Wajen
Sai Kuma Ayau Muka Ci Karo Da Wata Walllafar Jarumar Inda Ta Bayyana Yadda Ta Samu Lambar Yabo Yayin Da Takai Ziyara Makaranta Integral University A Kasar India Inda Tayi Wallafawar Kamar Haka “Ina Mai Matukar Jin Kai Da Girmamawa Gayyata Daga Daliban Nijeriya Dake Intergral University A India.Bazan Boye Murnata Akan Wannan Kyakkyawar Karamawarba, Ina Nufin Sosai Akai Na.
Zuwa Ga Ma’aikatan Integral University ,Zazzafar Liyafar Na Ji Dadi Ina Godiya,Da Kuma Jajircewa Daliban Jami’ar Da Suka Hadu Domin Girmamani,Kun Samu Wajen Na Musamman A Cikin Zuciyata ,Na Gode Da Wannan Kyautar Da Kauna Da Yawa.
Ku Karanta Wannan
inji Ubanwa Yace Da Tuni Kannywood Ta Lalace Ba Domin Affakallahu Ba Cewar Bello M Bello
Inda Tayi Wallafawa Tare Da Wasu Hotunan Ta Kamar Haka
Muna Fatan Allah Ya Bawa Daliban Sa’a A Neman Ilimin Da Sukaje Kasar.