Zan Iya Yarda Namiji Yayi Zinah Dani Sau Goma Ko Sau Sha Biyar Matukar Zai Siyamin iPhone 11 pro max Cewar Wata Budurwa

Wanna Babban Abun Takaichi Ne Dayake Yawo  Kuma Yake Addabarmu, Abun Ba Komai Bane Face Yadda Zinah Ta Zamto Abun Koyi A Wajen Al’ummah Allah Ya Kyauta.

A Yau Kuma Sai Muka Tashi Da Wani Sabon Labari Yadda Wata Budurwa Take Tallar Mutunchinta Wato Kanta Idan Har Za’a Samu Wanda Zai Siya Mata Wayar Zamani iPhone 11 Pro Max.

Budurwar Ta Nemi Wani Mutumi Ne Ta Manhajar Whatsapp Yadda Take Cewa Zata Iya Bashi Kanta Yayi Lalata Da Ita Sau Goma Ko Sha Biyar Idan Har Zai Siya Mata Wannan Babbar Wayar Wato iPhone 11 Pro.

Amma A Duban Da Mukayi Ga Sakon Data Tura Mishi Kamar Ba Musulma Bace, Amma Ko Ba Musulma Bace Yadda Yanzu Rayuwa Ta Lalace yaran Hausawa ma Sukan Iya Wannan Al’amari.

Ba Sai Wayar Zamani Ba Akwai Abunda Bai Kai Waya Bama, Zakaga Mace ‘yar Musulmai Ta Bayar Da Kanta Domin Abiya Mata Wata Bukata Tata Wadda Bata Taka Kara Ta Karya Ba.

Ga Hoton Dayake Yawo Yadda Budurwar Take Neman Saurayin Yayi Lalata Da ita Akan Wannan Bukatar Tata Allag Ya Kyauta.

 

To Kunga Dai Yadda Wannan Al’amari Yakasance Yadda Budurwa Take Tallar Kanta Idan Har Za’a Siya Mata Wannan Wayar.

Mecece iPhone 11 pro Max?

iPhone 11 pro Max Wata Sabuwar Wayar Zamani ce Da Yayinta Yakusan Wucewa Domin Kuwa Yanzu Haka Halin Da Ake Ciki Anyi iPhone 12 pro Max Sannan Kuma Nan Bada Jimawa Ba iPhone 13 pro Max Tana Shirin Fitowa.

Toh Idan Ka Mallaketa Sai Me?

Allah Ya Kara Kare Mana Zuri’armu Yakaremu Daga Sharrin Zuciya Ameen.

Zamu so Mu Karbi Ra’ayoyinku Akan Wannan Abu Da Wannan Budurwar Take Nema Allah Ya Kyauta, Munaso Ku Danna Kararrawa Domin Samun Sababbin Shirye-shiryenmu Akoda Yaushe Mungode.

 

Ku Karanta Wannan:

Zan Iya Yarda Namiji Yayi Lalata Dani Matukar Zai Bani Kyauta iPhone 13 Cewar Wata Budurwa

 

Ku Karanta Wannan:

Cin Mutunchin Da Wata Soja Tayiwa Wannan Budurwar Abun Ya Tayar Da Hankali

 

Ku Karanta Wanann:

Tirkashi Yadda Miji Ya Kama Matarsa Tana Turawa Tsohon Saurayinta Hotunanta Na Tsiraichi

 

Munaso Ku watsa Labarin Nan Ko ina Domin Mutane Susan Halin Da Ake Ciki Mungode.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button