Bani Da Burin Daya Wuce Na Auri Mata Hudu Lokaci Guda Idan Zanyi Aure Cewar Malam Tsalha Na Shirin Dadin Kowa

Fitaccen Jarumi A Masana’antar Kannywood Wanda Yake Fitowa Acikin Shirin Film Dinnan Mai Dogon Zango Da Tashar Arewa 24 Take Haskawa A Duk Sati Wato Malam Tsalha Ya Bayyana Abubuwan Da yake so Yayi A Rayuwarsa.

Jarumin Ya Amsa Tambayoyi Dayawa Acikin Shirin Daga Bakin Mai Ita Wanda Gidan Jaridar BBC Hausa Sukeyi Da Jaruman Kannywood A Duk Dati Da Kuma Manyan Mutane Masu Daukak Malamai Ko Yan Siyasa Har Ma Da Masu Wata Baiwa Ta Musamman.

Abunda Ya Dauki Hankalin Mutane Akan Jarumin Shine, Yadda Ya Bayyana Duk Tsawon Shekarun Dayake Dasu Yanzu Bai Taba Aure Ba Sannan Ya Kara Dacewa Insha Allah Yanaso Idan Zaiyi Aure Ya Fara Da Mata Hudu Lokaci Guda.

Jarumin Wanda Yake Fitowa A Matsayin Mai Tsogami Ko Kuma Muce Magulmachi Acikin Film Din Dadin Kowa Mai Dogon Zango Ya Bayyana irin Kalubalen Daya Sha A Rayuwarsa Da Kuma Harkarsa ko Sana’arsa Ta Wasan Kwaikwayo.

Ga Bidiyon Sai Ku Kalla Kamar Yadda Ya Kasance.

 

Zamu So Mu Karbi Ra’ayoyinku Ko Tsokaci Akan Abubuwan Da Jarumim Ya Fada Acikin Bidiyon Sannan Kuma Da Shawarar Dayakamata Ku Bashi Ko Addu’a A Sashenmu Ma Tsokaci Wato Comment Da Turanchi.

Sannan Munaso Idan Wannan Shine Farkon Shigowarka Wannan Tashar Ka Danna Alamar Kararrawa Domin Samun Sababbin Shirye-shiryenmu Akoda Yaushe Mungode Da Kasancewa Damu Da Kukayi.

Ku Karanta Wannan:

Shirar Daraktan Labarina Aminu Saira kan yadda za’a cigaba da shirin Labarina season 4 da season 5 zuwa nan gaba

 

Ku Karanta Wannan:

Zamu Dauki Mummunan Mataki Akan Abunda Akayiwa Adam A Zango

 

Ku Karanta Wannan:

Bazan taba mantawa da abin alkairin da darakta Abdul Amart mai kwashewa ya yimin ba tare da iyalaina, cewa jarumi Bello Muhammad Bello

 

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button