Advertisement

Kalli Yadda Yan Bindiga Sukayi Zinah Da Wata Mata Agaban ‘Ya’Yanta Sannan Suka Kashe Yaran Nata

Wannan al’amari Sai dai Muce innalillahi Wa’inna ilaihir Raji’un Ayau Kuma Mun Samu Wani Labari Marar Dadi Yadda Wasu Yan Bindiga Sukayiwa Wata Mata Fyade A Gaban Yaranta Kuma Suka Kashe Wani Danta.

Wannan Wacce irin Rayuwace Yanzu Muka Shiga Cikinta Har Takai Cewa Ana Shiga Gidan Mutum Akashe Mijin Ayiwa Matarsa Fyade Agaban Yaranta Sannan Kuma A Kashesu Wannan Rashin Imani Dame Yayi Kama Sai Dai Muce Allah Yashiga Tsakanin Nagari Da Mugu.

A Yanzu Akayi Hira Da Matar Take Bayyana irin Abunda Yan Bindiga Sukayi Mata Wannan Al’amarin Yakai Makura Wajen Rashin imani Da Rashin Tausayi Kalli Videin Anan.

 

Zamu So Ku Karbi Ra’yoyinku Akan Wanna Bidiyo Allah Ya Kara Karemu innalillahi Wa’inna ilaihir Raji’un.

Ku Karanta Wannan:

Majiyoyin sun bayyana cewa yaran Shekau dake Borno sun tura kwamandoji biyu da mayaka 250 dazukan Rijana dake Kaduna

 

Ku Karanta Wannan:

Rahotanni Daga Jihar Borno A Arewa Maso Gabashin Najeriya Na Cewa Mayakan Iswap Sun yi Wa Sojojin Kasar Kwantan Bauna A Yankin Marte-Dikwa.

 

Ku Karanta Wannan:

innalillahi Kalli Rashin imani A Wajen Wannan Mai Garkuwa Da Mutanen

Munaso Ku Danna Alamar Kararrawa Domin Samun  Sababbin Shirye-shiryenmu Akoda Yaushe Da Zarar Mun Saka.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button