Majiyoyin sun bayyana cewa yaran Shekau dake Borno sun tura kwamandoji biyu da mayaka 250 dazukan Rijana dake Kaduna

Majiyoyin sun bayyana cewa yaran Shekau dake Borno sun tura kwamandoji biyu da mayaka 250 dazukan Rijana dake Kaduna. Dukkan kwamandojin na da alaka da Bakoura Buduma, wani babban jagora karkashin Shekau.

Daya daga cikin majiyoyi yace:

Su Suke daukan nauyin wasu sace-sace jama’a da ake yi kwanakin nan a Arewa maso yamma.

Yan Boko Haram sun fara horar da yan bindiga a Kaduna, Majiyoyi A jiya Asabar, Satumba 25, 2021 at 2:39 Yamma by Abdullahi Usman Ahmad Yan Boko Haram sun fara baiwa yan bindiga horo a cikin dazukan Kaduna.

Wannan ya biyo bayan bankado yadda yan Boko Haram ke komawa jihar Kaduna da DSS tayi An ankarar da jami’an tsaro su mike tsaye tun da wuri kan abu yayi tsauri Fiye da shekaru 10 kenan Najeriya na fama da rikicin yan ta’addan Boko Haram.

A cewar takardar, wasu manyan yan Boko Haram na shirin hada kai da wani Adamu Yunusa da mabiyansa. Saboda haka hukumar DSS ke ankarar da jami’an tsaro su farga.

Zamuso muji ra’ayoyinku Akan wannan butu a sahinmu na tsokaci.

 

KU KARANTA WANNAN:

Wasu Hanyoyi Uku Da Mata Masu Juna Biyu Ke Iya Yada Wasu Cututtuka

Nasha Gamuwa Da Masu Sha’awar Lalata Dani A Kannywood Cewar Nafisa Salisu Jarumar Macen Sirri

 

Rahotanni Daga Jihar Borno A Arewa Maso Gabashin Najeriya Na Cewa Mayakan Iswap Sun yi Wa Sojojin Kasar Kwantan Bauna A Yankin Marte-Dikwa.

Shirar Daraktan Labarina Aminu Saira kan yadda za’a cigaba da shirin Labarina season 4 da season 5 zuwa nan gaba

A shirye nake na daina shirin fim dina na Aduniya sabida dokar da aka saka domin bazan iya fada da gwamnati ba, inji Tijjani Asase

 

To jama’a Asafiyar yau Kuna tare Dani A.Usman Dauke da Labaran Duniya kada kumanta ku Danna alamar kararrawar sanarwa Domin samin Jin kararrawar shirye-shiryanmu masu kayatarwa mungode.

 

 

 

 

 

 

 

 

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button