Tarbar Muhammad Baban Dede Hadejia Wanda Ta bawa Jama’ar jihar jigawa mamaki

Tofa A Yammacin yaune muka samu wani rohoto Daga daya daga ciki manema labaranmu dake Cikin jihar jigawa mazaunin Hadejia Wanda yatbbatar Mana bikin da suka gudanar a safiyar jiya 25-9-2021.
Rehotan ya tabbatarmana Da cewa mutanan Garin hadejia sunyiwa Dan garinsu abinda ba a taba zatoba Wanda yabawa mutane mamaki akafar sada zumunta mutanan Hadejia sun tarye shugabansu Kuma jagoransu CGI Muhammad Baban Dede.
Wanda suka fito kwansu da kwarkwata Domin taryar zuwansa Cikin Garin Hadejia.
Muhammad Baban Dede shine CGI Na kasa bakida Wanda yazana ritaya a satuttukan da suka gabata.
Muhammad Baban Dede yayiwa mutanan Hadejia abubuwa da yawa Wanda hakan yasa baza su Manta dashiba wannan na daya daga Cikin Dalilan dayasa suka fito Domin su Nina farincikinsu akan Gama aikin sa lafiya da yayi.
Wanda sukaita Mika sakon gaisuwa da jinjina da fatan alkairi a kafafan sada zumunta.
To jama’a da wannan muke kawo muku karshan rehotannin namu na jihar jigawa Zaku iya ajiyemana ra ayoyinku na sakon Tayin murna ga jama’ar Hadejia bakida A sashinmu na tsokaci.
Kuna tare Dani A.Usman Ahmad Dauke da labaran Duniya A shafinmu na Dalatopnews kada kumanta kudanna alamar kararrawar sanarwa Domin samin Jin kararrawar shirye-shiryanmu masu kayatarwa.
KU KARANTA WANNAN:
An Jefa wani Jariri A Sokawe Na Bandaki A Cikin Garin Hadejia Jihar Jigawa
Yadda Rayuwar Wata Budurwa Ta Lalace Bayan Tashigo Masana’antar Kannywood Cewar Aminu S Bono
Tirkashi Wata Sabuwa Musulunci Bai Haramta Min Auren Hadiza Gabon Ba Cewar Malam Isah Ali Pantami
Wasu Hanyoyi Uku Da Mata Masu Juna Biyu Ke Iya Yada Wasu Cututtuka
An Jefa wani Jariri A Sokawe Na Bandaki A Cikin Garin Hadejia Jihar Jigawa
Kada kumanta ku Danna alamar kararrawar sanarwa Domin samin Jin kararrawar shirye-shiryanmu masu kayatarwa mungode.