Tonon Asiri Yadda Mansura Isah Tayi Alwashin Tonon Asirin Manyan Mutane Da Sukace A Saki Yar Damfara Fati Umar

A Makawannan Ne Yan Sanda Suka Kama Yar Damfara A Kano Mai Suna Fati Umar Dikko Yar Unguwar Rijiyar Zaki Na Karamar Hukumar Gwale Ta Jihar Kano Matashiyar Tayi Yawo A Kasuwannin Da Dama Inda Take Siyan Kayayyaki Sanu Sai Ta Turawa Mutum Fake Alart
A Tattaunawar Da Akayi Da Yan Sanda Sun Bayyana Cewa Fatima Ta Damfari Mutane Da Dama A Garurruwa Daban Daban Kamar Yadda Dsp Abdullahi Haruna Kiyawa Yayi Tattaunawa Da Yan Jarida Ta Bakin Kwamishan Yan Sanda Mr Samaila Shuaibu Diko,Yace Fatima Tana Siyan Kayayyaki Masu Magudan Kudi Sannan Kuma Sai Ta Turawa Mutane Fake Alart Inda Wasu Suka Kai Compalaint Kan Damfara Da Tayi Musu Wadda Suka Hada Da Jamilu Musa ,Aliyu Yunusu Da Kuma Sadiya Muhammad Da Dai Sauran Al’umma Na Jihar Kano
A Tsakani 11 Da 14 Ga Watan Satumba Shekarar 2021 Matsahiyar Fati Dikko Ta Shiga Wajaje Da Dama A Kasuwani Kano Inda Tayi Siyayyar Kayayyaki Da Dama Wanda Suka Hada Da Wasu Kaya Na Kimanin Kudi N57,000 Da Kuma Leshin Guda Uku Na N90,000 Da Sauran Kayayyaki Na N51,400 Inda Duk Ta Saya Tare Da Turawa Wayanda Ta Sayi Kayan A Wajensu Fake Alart
Ku Karanta Wannan Labarin
Nasha Gamuwa Da Masu Sha’awar Lalata Dani A Kannywood Cewar Nafisa Salisu Jarumar Macen Sirri
Saide Daga Baya Kuma Ake Kishi Kishin Manya Mutane Sun Bada Umarni A Gaggauta Sakin Matashiyar Inda Aka Tuzuro Mansura Isah Tayi Wata Wallafawa Kamar Haka
Muna Rokon Allah Ya Kara Kare Na Gari Daga Sharin Mungaye.