Tirkashi Wata Sabuwa Musulunci Bai Haramta Min Auren Hadiza Gabon Ba Cewar Malam Isah Ali Pantami

In Bazaku Manta Ba A Wannan Makwanne Kafar Sadarwa Ta Karade Da Rade Raden Aure Dr Isah Ali Fantami Da Hadiza Gabon Inda Ko Da Gaskene Hakan Yana Daya Daga Cikin Jahadi Kuma Musulunci Bai Haramtawa Malamin Ba Duk Da Wasu Na Ganin Wayanda Suke Wallafawa Wannan Maganar Suna Isgalanchi Ne Ga Malamin

Saide Wata Channel Tayi Cikakken Bayani Game Da Maganar Da Shi Dr Isah Ali Fantami Yayi A Lokacin Da Yaga Kafar Sadarwa Ta Karade Da Wannan Cece Kucen

Kalli Bidiyan A Kasa

Saide Koda Da Gaskene Ko Kuma Akasin Haka Daman Kowa Ya Sani Musulunci Bai Haramtawa Malamin Ya Aure Jarumar Ba Duba Ga Irin Gudumawar Da Jarumar Take Yiwa Maskine Da Sauran Bangarori Na Addinin Musulci Duk Da Cewa Wasu Na Yiwa Yan Film Kudin Goro Da Wayanda Basu Tarbiyya Muna Rokon Allah Ya Bawa Jarumar Miji Na Gari Da Zai Kare Mata Mutuncinta Inda Har Tana Bukatar Hakan.

Ku Karanta Wannan Labarin

Tonon Asiri Yadda Mansura Isah Tayi Alwashin Tonon Asirin Manyan Mutane Da Sukace A Saki Yar Damfara Fati Umar

Babban sako zuwa ga Gwamnatin Jihar Kano kan daina haska fina-finan shaye-shaye, kidinafin, kwacen wayoyi

9

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button