An Biya kudin Fansan yaran Da A kayi Garkuwa Dasu A Jihar Kaduna.

An sake sakin karin ɗalibai da ‘yan bindiga suka yi garkuwa da su a jihar Kadunan arewacin Najeriya bayan biyan kuɗin fansa.

Tofa a yau da misalin karfe  goma  muka tsinci saban labari daga shafin BBC Hausa Wanda suka tabbatar mana dacewa ansaki Dali ban da ‘yan bindiga sukaye garkuwa dasu.

Rehotan nacewa An saki dalibai 10 a jiya Lahadi, a cewar kungiyar kiristoci ta CAN, yanzu mutum 11 suka saura.

Shugaban kungiyar reshen Kaduna, Joseph Hayab ya ce yanzu haka suna kokarin ganin a saki sauran ɗaliban.

Wannan shi ne rukuni na huɗu na ɗaliban da ake saki bayan garkuwa da su. Adadin ɗalibai 110 aka saki ko suka kubuta kawo yanzu.

A ranar 5 ga watan Yuli aka yi garkuwa da ɗaliban sakandaren Bethel 121 a jihar Kaduna.

An cafke uku daga cikin ‘yan bindigar wanda ‘yan sanda suka gabatar da su a makon da ya gabata.

Satar ɗalibai domin nema kudin fansa abu ne da ya zama ruwan dare a Najeriya, inda masu garkuwar ke neman milyoyin kafin sakin su.

Kada kumanta Kuna tare da ni A.Usman Ahmad Dauke da labaran Duniya Kai Tsaye daga shafinmu na Dalatopnews.

KU KARANTA WANNAN:

Kalli zafafan hotunan jaruma Rahama Sadau wanda ta dauka da rigar fim din da zata fara na India Khuda Haafiz

Gwamnan Jihar Sokoto Aminu Waziri Tambuwal ya fadi matakin da zai dauka kan almajirai masu karatun Alkur’ani

Tirkashi Yadda Dakarun Sojojin Kasar Niger Suka ceci Sojojin Nigeria 9 Wanda ‘yan Bindiga Suka farmusu.

Tonon Asiri Ashe Akwai Hadin Bakin Wani DPO Akan Garkuwa Da Mutane Yanzu Gaskiya Ta Bayyana

mayaƙan Boko Haram sun kai hari ƙauyen Babban Gida da ke ƙaramar hukumar Tarmowa a jihar Yobe.

KU cigaba da bibiyarmu a shafinmu na Dalatopnews Domin samin labarai kada kinmanta K

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button