Dalilin Dayasa Aka Tsayar Da Haska Fina-finan Ta’addanchi Da Shaye-Shaye A Kannywood

kamar Yadda Kuka Sani Dai A Yanzu Harkar Film Ta Zamto Abun So Ko Kuma Koyi Ga Mafi Akasarin Masu Kallo, Wanda Akan Iya Aikata Wani Abu Acikin Film Kuma Masu Kallo Suyi Yunkurin Aikatashi A Gaske.

Baya Da Haka A Yanzu Kunsan Kasuwar Fina-finai Tayi Kasa Bayan Bullar Cutar Sarkewar Numfashi Wato Covid-19 Sai Aia Saka Dokar Zama Waje Daya Ayi Kallo Ko Ibada Shiyasa Masu Harkar Film Suka Koma Fina-finai Masu Dogayen Zango Sannan Kuma Suke Sakasu A Manhajar YouTube.

Acikin Fina-finan Da Akeyi Masu Dogayen Zango Akwai Wani Film Mai Suna A DUNIYA wanda Masu Kallo Suke Tabbarda Cewa Babu Abunda Akeyi Sai Harkar Ta’addanchi, Shaye-shaye Da Harka Da Miyagun Kwayoyi Da Sauran Laifuka Wanda Suka Saba Shari’a Da Dokar Kasa.

Baya Da Haka Kuma A Wannan Lokacin Ne Ake Fuskantar Wasu Matsaloli Na Tsaro Da Ta’addanchi Sai Ake Ganin Wadannan Fina-finan Suna Taka Rawar Gani Wajen Wayarwa Yan Ta’adda Kai Akan Wannan Mummunan Harka Tasu.

Shiyasa Aka Yanke Hukunchin Dakatar Da duk Wani Film Mai Dauke Da Wannan Darasin, Yanzu Zaku Ga Videon Wani Malami Dayayi Cikakken Bayani Akan Haramchin Wannan Al’amari Da Kuma Dai-dai Dinsa.

Ga Bidiyon Sai Ku Kalla.

 

Munaso Ku Danna Alamar Kararrawa Domin Samun Sababbi Shirye-shiryenmu Akoda Yaushe Mungode.

Ku Karanta Wannan:

Batun Hana Fina-finan Shaye-shaye Da Ta’addanchi Yanzu Wata Rigimar Ta Sake Barkewa A Kannywood

 

Ku Karanta Wannan:

Babban sako zuwa ga Gwamnatin Jihar Kano kan daina haska fina-finan shaye-shaye, kidinafin, kwacen wayoyi

 

Ku Karanta Wannan:

Dawo Dawo Labarina Season 3 Wakar Nazir M Ahmad Sarkin Waka

 

 

 

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button