Dawo Dawo Labarina Season 3 Wakar Nazir M Ahmad Sarkin Waka

Kama Yadda Kuka Sani Dai A Yanzu Film Din Labarina Yana Daya Daga Fina-finan Da Mutane Suke Bibiyarsu Duba Da irin Cakwakiyar Da Akeyi Aciki.

Naziru Sarkin Waka Fitaccen Jarumi ne kuma Mawaki Acikin Masana’antar Kannywood Wanda Ya Dauki Lambobin Yabo Da Dama.

Duk Da Dai Jarumin Bai fiye Fitowa Acikin Dayawa Daga Cikin Fina-finai Ba Sai Dai Munga Yanzu Ansakashi Acikin Shirin Film Dinnan Mai Dogon Zango Wato Labarina Wanda Kamfanin Saira Movies Ya Dauki Nauyinsa.

Baya Da Haka Sai Ya Zamto A Matsayin Dayake Ma’ana Dama Mawakine Kuma Acikin Film Dinma Sai Aka Bashi Wannan Aikin Na Waka.

Sabuwar Wakar nan Da Take Tashe Yanzu Wato Dawo – Dawo Wanda Akayi Acikin Film Din Labarina Yanzu Zamu nuna Muku Bidiyon Ku Kalla Kai Tsaye Domin Ku gani Sannan kuma ku Saurara.

Ga Bidiyon Wakar nan Sai Ku Kalla.

 

Idan Kunji Dadin Wannan Wakar Zamu So Karban Ra’ayoyinku Akanta Sannan munaso Ku Danna Alamar Kararrawa Domin Samun Sababbin Shirye-shiryenmu Akoda Yaushe Mungode.

 

Ku Karanta Wannan:

Shirar Daraktan Labarina Aminu Saira kan yadda za’a cigaba da shirin Labarina season 4 da season 5 zuwa nan gaba

Ku Karanta Wannan:

Zamu Dauki Mummunan Mataki Akan Abunda Akayiwa Adam A Zango

 

Ku karanta Wannan:

Bazan taba mantawa da abin alkairin da darakta Abdul Amart mai kwashewa ya yimin ba tare da iyalaina, cewa jarumi Bello Muhammad Bello

 

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button