Kalli zafafan hotunan jaruma Rahama Sadau wanda ta dauka da rigar fim din da zata fara na India Khuda Haafiz

Shahararriyar jaruma a masana’antar shirya fina-finqn hausa ta kannywood Rahama Sadau, wacce take fitowa a cikin shirin kudancin Nageriya wato Nollywood wanda ta dauki lambobin yano da dama a shirin fina-finan.
A wannan lokacin ta wallafa wasu zafafan hotunanta wanda ta dauka da rigar da zata fara shirin fim din india mai suna Khuda Haafiz, inda wannan hoton ya dauki hankulan jama’a da dama a shafin nata a sada zumunta instagram.
Karanta wannan labatin
Kalli Yadda Yan Bindiga Sukayi Zinah Da Wata Mata Agaban ‘Ya’Yanta Sannan Suka Kashe Yaran Nata
Jaruma Rahama Sadau itace jaruma ta farko a masana’antar kannywood wacce zata fara fitowa a shirin fim din India.
Sannan kuma a yanzu haka jarumar ta karkata akalarta izuwa Bollywood domin taci gaba da shirin fim dinta a chan.
Ga dai hotunan nata nan a kasa domin ku kalla, sannan kuma muna bukatar ku danna alamar subscribe domin zakuna samin dukkan wasu sabbin labaranmu ako da yaushe.
Karanta wannan labarin
Karanta wannan labarin
Tonon Asiri Ashe Akwai Hadin Bakin Wani DPO Akan Garkuwa Da Mutane Yanzu Gaskiya Ta Bayyana