Advertisement

mayaƙan Boko Haram sun kai hari ƙauyen Babban Gida da ke ƙaramar hukumar Tarmowa a jihar Yobe.

Rahotanni daga jihar Yobe na cewa mayaƙan Boko Haram sun kai hari ƙauyen Babban Gida da ke ƙaramar hukumar Tarmowa a jihar Yobe.

Wani mazaunin garin ya shaida wa Dalatopnews cewa tun ranar Alhamis maharan suka sanar da cewa za su kai harin.

Ya kuma bayyana cewa sun kai harin ne da misalin ƙarfe biyar na yamma inda har kusan ƙarfe takwas na dare suna jiyo ƙarar harbe-harben bindiga,

Wata majiyar ta daban ta shaida wa Dalatopnews cewa maharan sun zo a motoci guda biyar ne kuma sun fara auka wa sansanin jami’an tsaron Najeriya kuma jami’an sun fatattake su.

Daga bisani ne kuma suka shiga yankin da mutane ke zaune suka ci gaba da harbe-harbe.

I zuwa yanzu dai babu rahoton asarar rai ko kuma jikkata Da aka samu.

Babu wanda ya sani ko yanzu ma kayan abinci suka zo ɗauka kamar wancan lokacin da suka kai irin wannan harin aka kore su kuma aka ƙwace motarsu guda.

Kawo yanzu hukumomi ba su ce komai ba kan harin Dangane da lamarin.

To jama’a nine naku A.Usman Ahmad A safiyar yau dauke da saban labaran Duniya.

KU KARANTA WANNAN:

Tarbar Muhammad Baban Dede Hadejia Wanda Ta bawa Jama’ar jihar jigawa mamaki

Alhaji Abdussamad mai kamfanin BUA ya baiwa Sarkin Kano Aminu Ado Bayero kyautat motar Naira Miliyan dari biyu 200M kirar Roll-Royce

IZZAR SO EPISODE 61 ORIGINAL

Tirkashi Wata Sabuwa Musulunci Bai Haramta Min Auren Hadiza Gabon Ba Cewar Malam Isah Ali Pantami

Tirkashi Rundunar Sojin Najeriya ta samu nasarar cafke shugaban ‘yan bindiga da barayin shanu, Alhaji Goma Sama’ila

To jama’a zamu so mu larbi ra’ayoyinku asashinmu na tsokaci Amma kafin wannan idan wannan shine karanka nafarko awannan shafin namu muna so ku Danna Mana alamar kararrawar sanarwa Domin samin Jin kararrawar shirye-shiryanmu masu kayatarwa mungode.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button