Mutane sittin 60 Aka Kashe A Hare-Haran Da Aka Kai A Fadin Arewacin Kasarnan A Cikin?

Hukumomin Najeriya sun ce sama da mutane sittin aka kashe a hare -haren da aka kai a fadin arewacin kasar a baya bayan nan.

Sama da mazauna kauyuka talatin ne suka mutu a wani farmaki da ‘yan bindiga suka kai a jihar Kaduna.

Wasu gungun masu aikata miyagun laifuka sun kai hari garuruwa biyar tare da kona sansanonin soji a Sokoto arewa maso yammacin kasar.

Sun kashe jami’an tsaro goma sha bakwai da fararen hula biyu.

A jihar Borno da ke arewa maso gabashin kasar, sojoji da ‘yan banga sun mutu lokacin da wasu da ake zargin ‘yan Boko Haram ne suka harba rokoki kan ayarin motocinsu sannan motar sojoji ta bi ta kan wani abu mai fashewa.

Kuna tare Dani A.Usman Ahmad a shafinmu na Dalatopnews dauke da labaran Duniya.

KU KARANTA WANNAN:

Kwantan Baunar Da ‘yan Boko Haram Suka Kai Sun Kashe Sojojin Nigeria Mutum Bakwai Da ‘Yan Sakai Hudu A Jihar Barno

Dalilin Dayasa Aka Tsayar Da Haska Fina-finan Ta’addanchi Da Shaye-Shaye A Kannywood

innalillahi Shikenan Sun Kasheta Kalli Abun Tausayi Ga Wata Daliba

Yadda Amarya Ta Gudu Lokacin Daurin Aure Bayan Ta Gano Mijin Dazata Aura Direban Motar Haya Ne

Kotu ta yankewa wani matashin hukuncin dauri kan laifin dukan da yayiwa kanwarsa har saida ta mu sabida ta tara samari har 6

Zamuso Mu karbi ra’ayoyinku asashinmu na tsokaci Amma kafin wannan idan wannanne karanka nafarko awannan shafin namu muna so ku Danna Mana alamar kararrawar sanarwa Domin samin Jin kararrawar shirye-shiryanmu masu kayatarwa mungode.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button