Tonon Asiri Ashe Akwai Hadin Bakin Wani DPO Akan Garkuwa Da Mutane Yanzu Gaskiya Ta Bayyana

Tofah Kamar Yadda Hausawa suke Cewa Naka Shiyake Bayar Da Kai, To Yau Kuna Maganar Nan Ta Zama Gaskiya, Domin Kuwa Bayan Kama Wani Me Garkuwa Da Mutane Yake Bayar Da Labarin Akwai Hadin Bakin Yan Sanda A Wannan Mummunar Harka.

Kamar Yadda Kuka Sani Dai A Yanzu Muna Tsaka Da Wata Musifa Da Take Addabar Mutanenmu Na Arewachi Wato Garkuwa Da Mutane Ko Satar Shanu.

Babban Abun Takaichin Shine Zakaga Idan An Kama Wadannan Mugayen Mutane Ba’a Zartar Musu Hukunchin Daya Dace Ko Kuma A Kashesu Kamar Yadda Suke Kashewa Mutane.

A Yau Kuma Zamu Nuna Muku Wani Bidiyo Yadda Aka Kama Wani Me Garkuwa Da Mutane Yadda Yake Bayyana Cewa Da Hadin Bakin Wani DPO Na Yan Sanda Suke Wannan Harkar Ta Garkuwa Da Mutane.

Wannan Babban Abun Takaichine Da Kuma Kalubale A Arewachin Nigeria, Ace Mutanen Dazasuna Kareku Daga Wasu, Kuma Ana Hada Baki Dasu Ana Zaluntarku.

muna Kira Ga Gwamnati Da Tayi Adalchi Ta Nitsu Ta Duba Wannan Al’amari Domin Kuwa Wannan Musifar Tafi Faruwa Akan Talakawa Da ‘Ya’Yansu, Bayan Kuma Wadanna Mutanen Wato Talakawa Su Suke Zabarku A Matsayin Shuwagabanni.

Amma Kuma Ace Ana Yimusu Wannan Mummunan Ta’addanchi, Allah Ya Karemu Daga Sharrin Zuciya, Sannan Kuma Allah Yakara Shiga Tsakanin Nagari Da Mugu Ameen.
Ga Bidiyon Nan Sai Ku Kalla Kai Tsaye.

https://youtu.be/TLIKXHra_Q4

 

Zamu So Mu Karbi Ra’ayoyinku Akan Wannna Bidiyo, Sannan Munaso Ku Danna Alamar Subscribe Domin Samun Sababbin Shirye-shiryenmu Akoda Yaushe Mungode.

 

Ku Karanta Wannan:

mayaƙan Boko Haram sun kai hari ƙauyen Babban Gida da ke ƙaramar hukumar Tarmowa a jihar Yobe.

 

Ku Karanta Wannan:

Tirkashi Rundunar Sojin Najeriya ta samu nasarar cafke shugaban ‘yan bindiga da barayin shanu, Alhaji Goma Sama’ila

 

Ku Karanta Wannan:

Rahotanni Daga Jihar Borno A Arewa Maso Gabashin Najeriya Na Cewa Mayakan Iswap Sun yi Wa Sojojin Kasar Kwantan Bauna A Yankin Marte-Dikwa.

 

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button