Burina Shine Na Gaji Mahaifina A Harkar Film Cewar Hannafi Dan Marigayi ibro

Kamar Yadda Kuka Sani Dai A Duk Yadda Akayi Sabo Da Mutum Ko Aka Kai Makura Wajen Soyayyarsa, Allah Yana Iya Daukeshi Daga Cikin Wadannan Al’ummah.

Marigayi Rabilu Musa Ibro Fitaccen Jarumin Barkwanchine A Masana’antar Shirya Fina-finan Hausa Ta Kannywood.

Jarumin Rabilu Musa Ibro Ya Dauki Lambobin Yabo Da Dama A Masana’antar Duba Da Yadda Yake Gudanar Da Aikinsa Cikin Birge Jama’a Wajen Yin Abubuwan Dariya Da Nishadi.

Baya Da Haka Sai Daya Zamto Shine babban Jarumin Da Yafi Kowanne Jarumi iya Taka Muhimmiyar Rawa A Bangaren Wasan Barkwanchi.

Sai Kwatsam Muka Samu Labarin Mutuwar Jarumin, Sakamakon Wata Rashin Lafiya Dayayi Ta Fama Da Ita Daga Karshe Allah Ya Karbi Abunsa, To Munayi Masa Fatan Allah Ya Jikansa Ya Gafarta Masa Idan Tamu Tazo Allah Yasa Mu Cika Da imani.

Bayan Mutuwar Rabilu Musa Ibro Sai Kuma Muka Samu Fitar Wani Babban Dansa Mai Suna Hannafi, Shi Wannan Matashi Yana Daya Daga Cikin ‘Ya’Yan Marigayi Rabilu Musa Ibro Wanda A Yanzu Tauraruwarsa Take Haskawa A Bangaren Wasan Barkwanchi Kamar Yadda Mahaifinsa Ya Kasance.

A Wata Hira Da Akayi Dashi Da Gidan Telebijin Na BBC Hausa Ya Bayyana Yana Da Burin Yin Abun Da Mahaifinsa Yayi Ga Bidiyon Sai Ku Kalla.

 

Zamu So Mu Karbi Ra’yoyinku A Sashenmu Na Tsokaci Akan Wannan Kuduri Na Hannafi Rabilu Musa Ibro.

Sannan Munaso Ku Danna Alamar Kararrawa Domin Samun Sababbin Shirye-shiryenmu Akoda Yaushe Mungode.

Ku Karanta Wannan:

Wata Sabuwa: Wannan Bidiyon Na Ummi Rahab Zai Tabbatar Maka Abunda Ake Zargi Ya Tabbata

 

Ku Karanta Wannan:

Dalilin Dayasa Aka Tsayar Da Haska Fina-finan Ta’addanchi Da Shaye-Shaye A Kannywood

 

Ku Karanta Wannan:

 

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button