Kalli Wasu Hotunan Rahama Sadau A Kasar india Masu Daukan Hankali

Kamar Yadda Kuka Sani Dai A Yanzu Jarumar Fina-finan Hausa Rahama Sadau Ta Tafi Kasar india Domin Shirin Wani Film Mai Suna Khuda Hafiz Wanda Ake Tunanin Jarumar Zata Fito Aciki.

Sai Dai Bayan Zuwan Jarumar Kasar Yayin Haska Wannam Shahararren Film Din Muka Ga Ta Saki Wasu Hotunan A Shafinta Na Instagram Wanda Ta Dauka Acan.

Ga Hotunan Kamar Haka.

 

Zamu So Mu Karbi Ra’yoyinku Akan Wadannan Hotuna Na Rahama Sadau A Sashenmu Na Tsokaci, Muna So Ku Danna Alamar Kararawa Domin Samun Sababbin Shirye-shiryenmu Akoda Yaushe Mungode.

 

Ku Karanta Wannan:

Malamin nan wanda baya tsoron kowaye dan iska ya yiwa jarumi Adam a zango da Ummi Rahab wakin babban bargo

 

Ku Karanta Wannan:

Tofah Yanzu Malam Ya Bayyan illar Da Kannywood Tayiwa Addinin Musulunchi

 

Ku Karanta Wannan:

Burina Shine Na Gaji Mahaifina A Harkar Film Cewar Hannafi Dan Marigayi ibro

 

Mungode Da Kasancewa Damu Da Kukayi.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button