Advertisement

Maganar Auren Hadiza Gabon Da Malam Isah Ali Pantami Karyane Amma Rigima Ta Barke Akan Haka

Idan Baku Mantaba Har Yanzu Kafafen Sada Zumunta Suna Tsaka Da Tattauna Batu Akan Wannan Magana Ta Karya Da Ake Yadawa Akan Auren Hadiza Gabon Da Isah Ali Pantami.

Sai Da Abun Ya Tayar Da Kura Kwarai Da Gaske Domin Kuwa Ana Iya Ganin Wannan Abu Bazai Faru Ba Duba Da Ita Jarumar Kannywood ce Kuma Ake Ganin Zata Auri Babban Malami A Addini.

Baya Da Haka Bamu Ga Wani Babban Gidan Jarida Wanda Aka Yarda Dashi Ya Wallafa Wannan Batu Ba Kawai Sai Dai Kananan Gidan Jaridu Masu Kirkirar Karya, Su Suke Wallafawa.

To Bayan Wannan Kura Tana Tsaka Da Faruwa Sai Kuma Muka Samu Labarin Cewa Wata Rigimar Ta Barke Ta Dalilin Haka.

Mun Samo Wata Bibidiyo Ne Daga Shafin YouTube Yadda Akayi Cikakken Bayani Na Karyata Maganar Sannan Kuma Da Tashin Rigimar Ga Bidiyon Sai Ku Kalla.

 

Zamu So Mu Karbi Ra’ayoyinku A Sashenmu Na Tsokaci Akan Wannan Maganar Karya Da Ake Yadawa Na Auren Hadiza Gabon Da Malam Isah Ali Pantami A Sashenmu Na Tsokaci.

Munaso Ku Danna Alamar Kararrawa Domin Samun Sababbin Shirye-shiryenmu Akoda Yaushe Mungode.

 

Ku Karanta Wannan Labarin:

Kalli Wasu Hotunan Rahama Sadau A Kasar india Masu Daukan Hankali

Ku Karanta wannan Labarin:

Burina Shine Na Gaji Mahaifina A Harkar Film Cewar Hannafi Dan Marigayi ibro

 

Ku Karanta Wanan Labarin:

Dalilin Dayasa Aka Tsayar Da Haska Fina-finan Ta’addanchi Da Shaye-Shaye A Kannywood

 

Mu Gode Da Kasancewa Damu Da Kukayi.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button