Malamin nan wanda baya tsoron kowaye dan iska ya yiwa jarumi Adam a zango da Ummi Rahab wakin babban bargo

Kamar yadda kuka san wannan Malamin addinin musulincin wanda ya yiwa muneerat Abdssalam wakin babban bargo, sannan kuma yayi magana kan jarumi Adam a zango dalilin yana shigar da jarumai ‘yan kasa da shekara goma sha takwas cikin harkar fim.
Malamin ya yiwa jarumi Adam a zango raddi sosai kan wannan abin daya aikata, inda shima jarumi Adam a zango ya maida masa da martani.
Karanta wannan labarin
Sai kuma a wannan lokacin Malamin ya yiwa jarumi Adam a zango da yarinyarsa Ummi Rahab wankin babban bargo, inda Malamin yake cewa dama sun sha fada cewa shiga harkar fim hanyace wanda zata ruguje tarbiyyar da koyarwar Annabi Muhammad (S.A.W), kamar yadda zakuji a cikin bidiyon da zaku gani a kasa.
Malamin ya kara da cewa, babban rainin hankalin ‘yan wasan kwai-kwayo shine, wai uwarka da ubanka basu baka tarbiyya ba sai su, Malamin yace akwai wani wanda ya fadi cewa, wai daka sanya dukiyarka a ginan masallaci ko makarantar Islamiyya kwanda ka sanya dukiyar a harkar fim, to hakan ai izgilanci ne ga Allah kuma izgilanci ne ga Annabi Muhammad (S.A.W)
Karanta wannan labarin
Wata Sabuwa: Wannan Bidiyon Na Ummi Rahab Zai Tabbatar Maka Abunda Ake Zargi Ya Tabbata
Domin kuji cekekken labari sai ku kalli bidiyon dake kasa, sannan kuma muna bukatar ku danna alamar subscribe domin samin wasu labaran namu ako da yaushe.
Ga bidiyon nan sai ku kalla kai tsaye.
Karanta wannan labarin
Yadda Na Koma Bara A Bakin Titi Bayan Korata Da Akayi Daga Aikin Banki