Sanda Episode 1 || season 1 With English Subtitle 2021

Shahararren Film Dinnan Wanda Aka Jima Ana Sauraransa Wato Sanda Na Daddy Hikima Wanda Akafi Sani Da Abale Yanzu Aka Saki Film Din.

Kafin Mukai Ga Ganin Shahararren Film Din Mai Dogon Zango Bari Mu Danyi Sharhi Game Da Film Din.

Shirin Film Din Mai Suna Sanda Anyishine Akan Yan Ta’adda Ma’ana Irin Mutanen Nan Masu Shaye-shaye Da Harkar Daba Sannan Kuma Da Yunkurin Ganin Bayan Wannan Mummunar Akida Ta Daba Da Ta’addanchi.

Baya Da Haka Akwai Bangaren Soyayya, Biyayya Ga Iyaye Da Kuma Taimakon Wanda Bashida Karfi A Wajen Mugayen Mutane.

Ga Shirin Film Din Sai Ku Kalla Domin Ku Ganewa Idonku Abun Kallo.

 

Wannan Tallarsa Ce Ku Ziyarchi Shafin YouTube Na Daddy Hikima Domin Ku Kalli Cikakken bidiyon.

Munso Mu Saka Muku Shi A Wannan Shafin Namu Amma Na’ura Bata Yarda Ba Amma Ga Shafin Daddy Hikima Ku Ziyarce Shi Domin Ku Kalla Ga Hoton Sunan Tashar Tasa A Kasa.

 

Wannan Hoton Dake Sama Shi Zai Nuna Muku Sunan Tashar Da Zaku Samu Cikakken Shirin Film Din Mai Suna Sanda.

Ku Ziyarchi YouTube Na  Wayoyinku Sai Ku Nemi Alamar Bincike Ku Rubuta Sunan DADDY HIKIMA TV Anan Zaku Kalli Cikakken Film Din Mungode.

 

Munaso Ku Danna Alamar Kararrawa Domin Samun Sababbin Shirye-shiryenmu Akoda Yaushe.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button