Tofa Wata Sabuwa Ana Wata Ga Wata Ali Nuhu Yayi Amai Ya Lafai Kan Maganar Da Yayi A Baya

Kamar Yadda Kuka Sani De Ali Nuhu Jarumin Fina Finan Hausa Ne Da Ya Dauki Lambobin Yabo A Masana’antar Inda Wasu Ke Yi Masa Lakabi Da Sarkin Kannywood

In Bazaku Manta Ba Yan Kwanaki Bayanai Kafar Sadarwa Ta Karade Da Maganar Da Akayi Na Cewa Ali Nuhu Yasha Alwashin Daina Taba Jikin Mace A Cikin Shirin Fin Koda Ba A Yankin Arewa Bane Duba Ga Yanzu Ya Fara Tara Iyalai

Sai A Makwannan Kuma Aka Fara Gani Hotuna Jarumin Yana Yawo A Kafar Sadarwa Yayin Da Ya Hau Kujerar Bello Masari Inda Wasu Ke Gani Kamar Ai Ya Zama Gwamna Ne A Gaske Sai Daga Baya Mukayi Bincike Muka Gano Cewa Wani Sabon Fin Ne Da Zai Fito Domin Nunawa Duniya Yadda Bello Masari Ke Yin Aikinsa A Jihar Da Yake Mulka Domin Mutane Su Karbe Shi Hanu Biyu Yayin Da Ya Fito Takarar Shugaban Kasa A Shekarar 2023

Amma Abin Mamaki Anan Shine Yadda Aka Fara Gani Hotun Jarumi A Jikin Wata Mata Wadda Aka Bayyanata A Matsayin Itace First Lady A Cikin Findin Inda Daga Nan Fa Aka Fara Rade Rade Ali Nuhu Yayi Amai Ya Lahai Duba Ga Maganar Da Yayi A Baya Amma Yanzu Har Ya Manta Yana Shirin Komawa Ruwa

Amma Daman Mutane Sun San Al’adar Jaruman Kannywood Ce Haka Wasu Ma A Gidan Kalla Zakaga Suna Rawar Da Bai Dace Ba Mu De Bakinmu Addu’a Duk Da Suna Cewa Ai Sana’a Ce Haka, Zamu So Jin Ra’ayoyin Ku Masu Sauraro.

Ku Karanta Wannan Labarin

Wata Sabuwa: Wannan Bidiyon Na Ummi Rahab Zai Tabbatar Maka Abunda Ake Zargi Ya Tabbata

Malamin nan wanda baya tsoron kowaye dan iska ya yiwa jarumi Adam a zango da Ummi Rahab wakin babban bargo

Tofah Yanzu Malam Ya Bayyan illar Da Kannywood Tayiwa Addinin Musulunchi

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button