Tofah Maganar Malam Tayi Zafi A Wajen Jaruman Kannywood Akan Sakin Aure

Kamar Yadda Kuka Sani A Kwanakin Baya Wata Guntuwar Bidiyo Tayi Yawo Sosai A Kafafen Sada Zumunta Yadda Muka Ga Dr Bashir Malamim Izala Yayi Magana Akan Yan Shirin Film Din Hausa Wajen Sakin Aure.

Acikin Maganar Dr Bashi Yake cewa Duk Wanda Ya Saki Matarsa Acikin Shirin Film Toh Kamar Ya Sake Ta Ne A Zahiri.

Wannan Yasa Da Dama Daga Cikim Jaruman Kannywood Wadanda Keda ilimin Addini Suke Fitowa Suna Tofah Albarkachin Bakinsu Akan Maganar Malam.

Domin Kuwa Wannan Batu Na Dr Bashir Yakamata A Duba Shi Ganin Yawanchi Jaruman Kannywood Bada Matansu Suke Gudanar Sana’arsu Ba Ta Harkar Film.

Baya Da Haka Sana’ar Film Anginata Akam Wasa Ko Kuma Ba Gaskiyar Al’amari Ba ko Kuma Muce Kwaikwayo Idan Akace Abunda Aka Aikatashi A Harkar Film Ya Zamto Gaskiya Toh Kamar Akwai Matsala Amma Sai Dai Addinin Shine Shugaban Komai Malamai Xasuyi Bayani Akan Haka.

Ga Wata Bidiyo Dai Da Zaku Fahimchi Maganar Malam.

 

Zamu SO mu Karbi Ra’yoyinku Akan Wannan Bidiyo Na Dr Bashir Akan Sakin Mace Acikim Film Dai-dai Yake Da Sakinta A Zahiri.

Sannan Kada ku Manta Ku Danna Alamar Subscribe Domin Samun Sababbin Shirye-shiryenmu Akoda Yaushe Mungode.

 

Ku Karanta wannan Labarin:

Jarumi Musa maisana’a ya bayyana Dalilin da yasa ba’a ganinsa fim da kuma dalilin da yasa ake kiransa da Musa maisana’a

 

Ku Karanta wannan Labarin:

Maganar Auren Hadiza Gabon Da Malam Isah Ali Pantami Karyane Amma Rigima Ta Barke Akan Haka

 

Ku Karanta Wannan Labarin:

Kalli Wasu Hotunan Rahama Sadau A Kasar india Masu Daukan Hankali

 

 

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button