Advertisement

Tofah Yanzu Malam Ya Bayyan illar Da Kannywood Tayiwa Addinin Musulunchi

Kamar Yadda Kuka Sani Dai A Yanzu Babu Harkar Da Mutane Suka Rankaya Akanta Tare Da Koyi Da Al’adunta Sama Da Harkar Wasan Kwaikwayo Wato Kannywood, Yadda Zakaga Mafi Yawanchin Jama’a Suna Yin Abubuwan Kwaikwayo Na Yan Kannywood.

Baya Da Haka Duk inda Aka Samu Wajen Da Akeyin Aikin dai-dai Toh Wanu Lokaci sai An Samu Sabani An kauce Hanya Matukar Wannan Abun Ba Addini Bane  ko Kuma Ibada.

Masana’antar Kannywood Waje Ne Wanda Ya Kunshi Mutane Da Dama Musamman Samari Da Yam Matan Zamani Wanda Suke Ji Da Kansu, Haka Zalika Wasu Daga Cikinsu Masu Arziki Ne Da Wayewa.

Sannan Kuma Idan Aka Ce Sana’a ce Ta Harkar Film, Toh Dole Sai Ansamu Cudanya Tsakanin Maza Da Mata A Yayin Gudanar Da Shirin Film Din Baya Da Haka Acikin Film Dinma Ana Iya Aikata Wasu Abubuwa Da Basu Dace Ba.

Ma’ana Wanda Suka Saba Tarbiyyar Hausa Fulani Ko Kuma Addini Baki Daya.

A Yanzu Zamu Kawo Muku Wata Bidiyon Wa’azin Malam Assamadussunah Yadda Ya Bayyana irin illar Da Kannywood Tayiwa Addinin Musulunchi Kalli Bidiyon Anan:

 

Zamuso Mu Karbi Ra’ayoyinku A Sashenmu Na Tsokaci Akan Wannan Wa’azi Na Malam, Sannan Munaso Ku Danna Alamar Kararrawa Domin Samun Sababbin Shirye-shiryenmu Akoda Yaushe Mungode.

Ku karanta Wannan:

Burina Shine Na Gaji Mahaifina A Harkar Film Cewar Hannafi Dan Marigayi ibro

 

Ku Karanta Wannan:

Wata Sabuwa: Wannan Bidiyon Na Ummi Rahab Zai Tabbatar Maka Abunda Ake Zargi Ya Tabbata

 

Ku Karanta Wannan:

Dalilin Dayasa Aka Tsayar Da Haska Fina-finan Ta’addanchi Da Shaye-Shaye A Kannywood

 

 

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button