Wata Sabuwa: Wannan Bidiyon Na Ummi Rahab Zai Tabbatar Maka Abunda Ake Zargi Ya Tabbata

Kamar Yadda Kuka Sani Dai Har Yanzu Rigima Bata Kare Ba Tsakanin Adam A Zango Da Ummi Rahab Yadda Har Alamu Suka Nuna Anyi Hannun Riga Dari Bisa Dari.

To Amma Wasu Na Cewa Hanzari Ba Gudu Ba Sannan Kuma Hausawa Sunce (Ta Yaro Kyau Takeyi Batayin Karko) A Yayin Hirarraki Da Dama Da Akayi Da ummi Rahab Akan Wannan Rigima Tasu Yarinyar Tayi Fashin Baki Sosai Har Ma Ta Bayyana Wata Boyayiyar Akida Ta Adam A Zango.

Jaruma Ummi Rahab Tace Gaskiya Adam a Zango Yana Da Matukar Kishi Kuma Bashida Burin Daya Wuce Ya Aureni, Bayan Ni Kuma Ina Daukarsa A Matsayin Mahaifi Tayaya ‘Ya Zata Auri Ubanta.

Duk Da Alakar Adam a Zango Da Ummi Rahab Kamar Yadda Mutane Suke Zato Ana cewa Shi Mahaifintane Duba Da Ba’a Taba Ganin Mahifiyarta Ko Mahaifinta Ba Bayan Ada A Zango.

Yanzu Zamu Bayyan Muku Wata Bidiyo Yadda Acikin Bidiyon Akayi Cikakken Bayani Mai Kyau Game Da Alakar Adam a Zango Da Ummi Rahab.

Ga Bidiyon Nan Sai Ku Kalla.

 

Zamu So Mu Karbi Ra’ayoyinku A Sashenmu Na Tsokaci Akan Wannan Takaddama Da Take Faruwa Tsakanin Adam A Zango Da ‘Yar Autansa Wato ummi Rahab.

Sannan Munaso Ku Danna Alamar Kararrawa Domin Samun Sababbin Shirye-shiryenmu Akoda Yaushe Mungode.

 

Ku Karanta Wannan:

Yadda Na Koma Bara A Bakin Titi Bayan Korata Da Akayi Daga Aikin Banki

 

Ku Karanta Wannan:

Dalilin Dayasa Aka Tsayar Da Haska Fina-finan Ta’addanchi Da Shaye-Shaye A Kannywood

 

Ku Karanta Wannan:

Dawo Dawo Labarina Season 3 Wakar Nazir M Ahmad Sarkin Waka

 

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button