Hatsarin Mota: Yanzu Adam A Zango Da Ado Gwanja Suka Tsallake Rijiya da Baya

Dafarko Dai Sai Mu Fara Da innalillahi Wa’inna ilaihir Raji’un A Yau Mun Tashi Da Wani Sabon Bidiyo Na Jaruman Kannywood Guda Biyu Ado Gwanja Da Adam A Zango.

Acikin Bidiyon Wanda Zata Zo Muku A Kasan Wannan Rubutu Munga Jaruman Guda Biyu Suna Bayyana Yadda Allah Ya Tseratar Dasu Daga Hatsatin Mota A Yayin Wata Ziyara Da Zasu Kai.

Mawaka Kuma Jaruman Kannywood Din Wato Adam a Zango Da Ado Gwanja Sun Wallafa Wani Dogon Bidiyo Ne  A Shafukansu Na Sada Zumunta Wato Instagram Biyo Bayan Wanu Hatsarin Da Yayinl Yunkurin Afkawa Kansu A Lokacin Da Suke Tafiya Acikin Mota.

Dama Haka Rayuwa Take Komai Allah Ne Yake Tsare Kuma Muna Fatan Allah Yakara Tsarewa Dukkan Musulmai Baki Daya Daga Sharrin Mutum, Aljan Da Kuma Karfen Zamani.

Ga Bidiyon Sai Ku Kalla Kada Mu Cikaku Da Surutu.

 

Zamu So Mu Karbi Ra’yoyinku A Sashenmu Na Tsokaci Akan Wannan Hatsari Da Jaruman Nan Guda Biyu Ya Kusan Afkawa Akansu A Yayin Ziyararsu Niger Domin Ta’aziyya.

Munaso Ku Watsa Labarin Nan Domin Yaje Kunnen Mutane Da Dama Saboda Su San Halin Da Ake Ciki Game Da Wannan Lamari Sannan munaso Ku Danna Alamar Kararrawa Domin Samun Sababbin Shirye-shiryenmu Akoda Yaushe Mungode.

 

Ku Karanta Wannan Labarin:

Bayan Hana yin Film Din A Duniya Yanzu Mustapha Naburaska Yayi Kaca-kaca Da Maganar Afakallau

 

Ku Karanta Wannan Labarin:

Tofah Maganar Malam Tayi Zafi A Wajen Jaruman Kannywood Akan Sakin Aure

 

Ku Karanta Wannan:

‘Yan fim ba malamai bane sai dai muna fadakarwa ga al’umma, cewar jarumi Falalu a Dorayi

 

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button