innalillahi Kalli Rayuwar Hamza Yahaya Jarumin Kannywood Bayan Rashin Lafiyarsa

Kamar Yadda Kuka Sani A Watannin Baya Ansamu Wani Mummunan Al’amari Ya Faru Akan Wani Jarumin Kannywood Mai Suna Hamza Yahaya Wanda Yan Bindiga Suka Harbeshi A Hanci.

Hamza Yahaya Fitaccen Jarumi Ne A Masana’antar Kannywood Wanda Yake Da Aikin Sauti Da Kuma Daukan Hoto Baya Da Haka Yana Fitowa Acikin Wasu Fina-finan A Kannywood.

A Kwanakin Baya Mun Samu Wani Labari Akan Wannan Jarumin Yadda Lamarin Ya Faru Shine Kamar Haka;

A Lokacin Sun Hau Mota Zasu Tafi Wani Aiki Na Harkar Film Din Hausa Suna Tsaka Da Tafiyane Acikin Mota Wasu Yan Bindiga Suka Tare Su Da Nufin Suyi Musu Fashi Sai Mai Motar Daya Daukosu Yaki Tsayawa A Lokacin Yan Ta’addan Suka Bude Musu Wuta.

Sai Akayi Rashin Sa’a Suka Sameshi A Hanchi Yadda Har Hanchinsa Ya Fice, Bayan Faruwar Wannan Al’amari Sai Jaruman Kannywood Suka Dauki Nauyinsa Wajen Yi Masa Aiki Har Allah Yasa Ya Warke Ya Samu Sauki.

Ga Wata Gajeriyar Bidiyo Da Muka Samu A Shafinsa Bayan Samun Saukinsa Ga Bidiyon Sai Ku Kalla Kai Tsaye.

 

Zamu So Mu Karbi Ra’ayoyinku A Sashenmu Ma Tsokaci Akan Rayuwarsa, Sannan Munaso Ku Danna Alamar Kararrawa Domin Samun Sababbin shirye-shiryenmu Akoda Yaushe Mungode.

 

Ku Karanta Wannan Labarin:

Jaruma Ummi Rahab ta mallaki wayar iphone 13 pro max wanda ba jarumar data mallaka a masana’antar kannywood

 

Ku Karanta Wannan Labarin:

Hatsarin Mota: Yanzu Adam A Zango Da Ado Gwanja Suka Tsallake Rijiya da Baya

 

Ku Karanta Wannan Labarin:

Bayan Hana yin Film Din A Duniya Yanzu Mustapha Naburaska Yayi Kaca-kaca Da Maganar Afakallau

 

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button