Rahama sadau ta sake wallafa wasu hotunanta tare da dan india a wajan daukar fim wanda suka janyo cece-kuce

Kamar yadda kuka sani Rahama sadau ficacciyar jaruma ce a masana’antar shirya fina-finai ta kannywood wanda ta kware wajan wasan kwai-kwayo, sannan kuma jaruma tasha daukar lambobin yabo da dama a masana’antar sannan kuma tana da masoya masu dumbum yawa.

Sai da kuma jaruma Rahama sadau tasha janyowa abubuwan cece-kuce a masana’antar ta kannywood, game da suturun da take sanyawa a jikinta wanda har surorin jikinta suke bayyana.

Karanta wannan labarin

Tirkashi Yanzu Malam Abdallah Gadon Kaya Yayi Raddi Akan Kalmar (inda Rabbana)

Idan kukayi duba da irin rayuwar da jaruma Rahama sadau take tana rayuwa ne irin ta turawa babu ruwanta da abin da jama’a zasu fadi kan rayuwar ta, zakuga tana sanya kayan da taga dama ko a kwanakin baya jarumar ta sanya kayan da suka janyo mata zagi da cece-kuce har ma abin ya shafi masana’antar kannywood.

Wanda jama’a sukayi tsa kan jarumar masu zagi nayi haka ma masu tsinuwa nayi, dalilin haka ne wasu daga cikin abokadan sana’arta suka raba kansu da ita domin suma kar abin ya shafe su.

Bayan hotunan da jarumar tasha wallafawa wanda ta dauka a kasar india wanda zata fara fitowa a cikin wani shirin mai suna khuda Hafeez, sai yanzu ma ta kara wallafa wasu tare da wani dan india kamar yadda zaku gani a kasa.

Karanta wannan labarin

Hatsarin Mota: Yanzu Adam A Zango Da Ado Gwanja Suka Tsallake Rijiya da Baya

Ka hotunan nan a kasa sai ku kalla.

Karanta wannan labarin

Jaruma Ummi Rahab ta mallaki wayar iphone 13 pro max wanda ba jarumar data mallaka a masana’antar kannywood

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button