Advertisement

Tirkashi Yanzu Malam Abdallah Gadon Kaya Yayi Raddi Akan Kalmar (inda Rabbana)

Kamar Yadda Kuka Sani A Yanzu Samari Da Yam mata Suna Lakabi Ko Kuma Amfani Da Wata Kalma Wanda Acikin Wani Film Mai Suna A Duniya  Ake Amfani Da Ita Mai Suna (inda Rabbana Ba Wahala)

Sai Dai Bayan Bullar Wannan Shirin Film Da Kuma Karbuwar Kalmar A Bakin Jama’a Sai Wasu Suke Ganin Kamar Bai Dace Ana Fadar Wannan Kalmar Ba, Duba Da Yadda Ake Aikata Abunda Allah Ya Hana Acikin Film Din Kuma Ana Fadin Wannan Kalmar.

Baya Da Haka Duk Da Dai Kalmar Ba Wani Laifine Da Ita ba Sai dai Wasu Suna Ganin Ana Amfani Da Kalmar Wajen Yin Abunda Allah Baya so Amma Kuma Ana Fadarta.

Domin Kuwa Yawanchi Kalmar Ta Samo Asaline Daga Bakin Wasu Yan Daba Acikin Film Din Wanda Suke Harkar Ta’addanchi Da Shaye-shaye Kuma Sai Sun Samu Wata Nasara Suna Fadar Wannan Kalmar.

Dr Abdullahi Gadon Kaya Yayi Cikakken Bayani Akan Wannan Kalmar Da Kuna Inda Ya Dace Ana Fadinta Ba Ko Ina Ba, Baya Da Haka Yana Nuna Hallacci Da Kuma Haramchin  Kalmar.

Duk Dai Zakuji Daga Bakin Wannan Malamin A Bidiyon Kasa Da Zaku Kalla.

Ga Bidiyon Nan Sai Ku Kalla.

 

Zamu So Mu Karbi Ra’ayoyinku Akan Maganar Malam wajen Furta Wannan Kalmar A Ko Ina.

sannan Munaso Idan Wannan Shine Karonka Na Farko A Wannan Shafi Munaso Ku Danna Alamar Kararrawa Domin Samun Sababbin Shirye-shiryenmu Akoda Yaushe Mungode.

 

Ku Karanta Wannan Labarin:

Jaruma Ummi Rahab ta mallaki wayar iphone 13 pro max wanda ba jarumar data mallaka a masana’antar kannywood

 

Ku Karanta Wannan Labarin:

Hatsarin Mota: Yanzu Adam A Zango Da Ado Gwanja Suka Tsallake Rijiya da Baya

 

Ku Karanta Wannan Labarin:

Bayan Hana yin Film Din A Duniya Yanzu Mustapha Naburaska Yayi Kaca-kaca Da Maganar Afakallau

 

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button