Zamu Tsayar Da Layukan Sadarwa A Jihar Kaduna Cewar Gwamna Nasiru El-Rufa’i

Kamar Yadda Kuka Sani A Yanzu Tsaro Yayi Karanchi A Arewachin Nigeria Musamman Yankin Katsina, Borno, Zamfara Da Wani Bangaren A Kaduna.

Baya Da Haka Wannan Rashin Tsaro Da Ta’addanchi Daya Ke Faruwa A Wadannan Jihohi Ana Samun Ta’azzararsu Ne Sanadiyyar Layukan Sadarwa.

Domin Ta Haka Ne Wadannan Mugayen Mutane Suke Samun Damar Sadar Da Zumunchi Ga Masu Daure Musu Gindi Akan Wannan Harkar Sannan Kuma Su Samu Makamai Da Abichi Ko Wat Hanyar Da Zata Zamto Kwanciyar Hankali A Garesu A Inda Suke Zama.

Kamar Yadda Kuka Sani Dai A Yanzu Yankin Zamfara Da Katsina Anjima Da Yanke Layukan Sada Zumuntarsu Yadda Za’a Yi Amfani Da Wannan Dama Wajen Kuntatawa Yan Ta’addar Yankin.

To A Yau Kuma Sai Kuka Tashi Da Wani Sabon Labari Akan cewa Gwamna El Rufa’i Na Jihar Kaduna Ya Bada Umarnin Sun Kusa Yankewa Layukan Sadarwarsu Kamar Yadda Sauran Jihohi Sukayi.

El-Rufai yace wannan abu da za’a yi ba zai shafi dukkan jihar ba, wasu kananan hukumomi masu makwabtaka da Zamfara da Katsina inda Sojoji ke aiki zai shafa.

Jawabi yayin hira da gidajen rediyon jihar a daren Talata, El Rufa’i yace sun nemi izini wajen Shugaba Buhari kuma ya basu dama, rahoton DailyTrust.

To Allah Ya Kara Shiga Tsakanin Nagari Da Mugu.

Zamu So Mu Karbi Ra’ayoyinku A Sashenmu Na Tsokaci Akan Wannan Mummunan Al’amari Dayake Faruwa Na Ta’addanchi A Yankinmu Na Arewachin Kasarnan.

Munaso Idan Wannan Shine Zuwanka Na Farko A Wannan Shafi Namu Mai Suna Dalatopnews Munaso Ku Danna Alamar Kararrawa Domin Samun Sababbin Shirye-shiryenmu Akoda Yaushe Mungode.

 

Ku Karanta Wannan Labarin:

Jami’an ‘Yansandan Abuja Sun Watsawa ‘Yan shi’a Barkono Tsohuwa Yayin Tattaki A Abuja.

 

Ku Karanta Wannan Labarin:

Wasu Mutane Da ‘Yan Bindiga Da Ke Shirin Sacewa A Jihar Kaduna ‘Yansandan Jihar Sunyi Nasar Kamasu.

 

Ku Karanta Wannan Labarin:

Mutane sittin 60 Aka Kashe A Hare-Haran Da Aka Kai A Fadin Arewacin Kasarnan A Cikin?

 

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button