A Yanzu Bani Da Burin Kamar Na Sami Mijin Aure Ba Ruwana Da Talauchin Sa Ko Wadatarsa

Kamar Yadda Kuka Sani De Maryam Yahaya Jarumar Da Tauraruwarta Ta Haskaka Lokaci Kudu Wadda Ta Samu Lambobin Ta Famin Kala Kala
Jaruma Maryam Yahaya Ta Kwashe Tsawan Lokaci Cinyar Taki Ci Taki Cinyewa Inda Mutane Suka Shiga Zulumin Akan Miyene Sahihin Abinda Ke Damun Jarumar Inda Aka Fara Rade Raden Ko Samu Akayiwa Jarumar
Saide A Yadda Wasu Suka Fara Rade Raden Sunce Abokiyar Aikinta Ce Tayi Mata Samu ,Wasu Kuka Na Cewa Ai Wani Mawakine Yayi Tsafi Da Ita , A Wani Bangaren Ma Wasu Har Sun Fara Cewa Ai Yan Siyasa Ne Suka Kawo Musu Wata Harka Ta Banza Kamar Yadda Akeyi A Irin Finan Finan Wajen Nayi Tsafi Da Dai Sauransu
Sai De Kuma Daga Bayan Jarumar Ta Fito Ta Bayyana Cewa Typhoid Da Malaria Ce Ke Damunta Inda Jaruma Hadiza Gabon Ta Zo Ta Dauke Ta Akayi Asibitin Abuja Domin Duba Sahihin Abinda Ke Damunta Cikin Yarda Allah Jarumar Ta Fara Samu Sauki Tare Da Yin Wasu Hotunan Inda Take Bayyanawa Duniya Ta Fara Samun Sauki
Sai Kuma A Yau Kuma Ci Karo Da Wata Wallafawa Da Wani Shafi Yayin Inda Suka Bayyana Cewa Jarumar Tace”A Yanzu Bani Da Buri Kamar Na Sami Mijin Aure.
Ba Ruwana Da Talauchinsa Ko Wadatarsa Tun Da Har Allah Yasa Na Samu Sauki Cewar Jaruma Maryam Yahaya
Hakika Na Ga Darasi Daban Daban A Lokacin Da Nake Kwance Ba Lafiya, Don Haka Yanzu Babu Abinda Nake Fatan Gani Na Samu Illa Mijin Da Zai Aure ni Kamar Yadda Shafin APT Hausa Tv Suka Wallafa
Ku Kara Karanta Wannan Labarin
Zahra Buhari Ta Aike Da Wata Magana Ga Mijinta Bayan Bayyana Mutuwar San Da Yake Yi Mata
Yadda Nayiwa Tsohuwa ‘Yar Shekara Tamanin Fyade Cewar Wannam Saurayin
Zamu So Karben Ra’ayoyinku Masu Karatu Game Da Wannan Maganar Da Akace Jaruma Tayi.