Bazan Taba Fitowa A Fina-Finan kudu ko Wata Kasar Ba Inji Jarumar Masana An Tar Kannywood Umma Shehu Saboda Akwai.

Tofa a safiyar yau mukasamu saban labari  daga ummi shehu ‘yar wasan kwaikwayo ta kannywood 

Umma shehu tace abinda yasa bazan fito a finafinan  kuduba shen fittaciyar jarumar hausa ta finafinan kannywood umma shehu ta bayyana cewa.

Itafa bazata fito a fina-Finan kudu ba saboda wasu abubuwa da suke faruwa a masana antarsu Kuma yasabawa addinina na musulunci.

Jarumar tace Ni musulmace Kuma addinina bayyarda da wasu a bubuwa Sasuke faruwa a Cikin fina-finansu na kudu da wasu rungume rungume da suka sabawa addini musulunci inji umma shehu.

Ni macace gaba zan duba I Dan na duba abin da bazai tabani ba Sai Nayi bawani abubane  ammafa wannan addinina zai taba Dan haka komene shi yakamata nasan menake.

Kazalika umma she yakara dacewa duk abinda Namiji zaiyi adone ba Kamar mace ba yakamata mudunga tinani Mai kyau saboda duk abinda kikayi wata Rana za a fadawa ‘ya-‘yanki shiyasa dolene mumata mu dunga kiyaye yadda zamu tifikar da rayiwar my saboda gundun abin fada.

Kada ku manta Kuna tare Dani A.Usman Ahmad dauke da Labaran kannywood.

To jama’a zamu so mukarbi ra’ayoyinku a sa shimmy na tsokaci akan wannan bayani na umma shehu ta masana antar kannywood.

 

KU KARANTA WANNAN:

Innalillahi: Gaskiyar labari kan mutuwar jarumin kannywood Dadi wanda kuka fi sani da Abale

Tirkashi Kotu Ta Hana Bayar Da Belin Abduljabbar

 

Yadda manyan matan kannywood suka chashe a bikin Birthday din jaruma Sameera Ahmad

Karkumanta kudanna Mana alamar kararrawar sanarwa Domin samin Jin kararrawar shirye-shiryanmu masu kayatarwa mungode.

 

 

 

3 Comments

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button