Saban cece-kuce ya farke kan sabuwar wayar da Ummi Rahab ta saya iphone 13 pro max wanda kudinta yakai kimanin Naira 930k

A satin daya gaba ne kamfanin apple suka fitar da sanarwar sabiwar wayar iphone 13 pro max inda aka karade shafukan sada zumunta da zancen zuwan wayar, wanda farashin wayar ya kai 460k zuwa 930k wanda dama kun san nau’in wayar kala-kala ne akwai karama sannan akwai babba, ya danganta da wacce kake bukata.

Tun ‘yan birni suka fara rubunin siyan wayar duk da tsadar da take da ita sannan kuma ba’a wuce shekara da cin kasuwar iphone 12 ba wanda a yanzu ta zama tsohuwar yayi.

Karanta wannan labarin

Tsohuwar jarumar kannywood Maryam malika wanda aurenta ya mutu ta bayyanawa al’umma babban burinta da take so yacika a rayuwarta

Ummi Rahab tada daya daga cikin ‘yan gayun da suka mallaki wannan wayar mai tsada kuma babbar ba karama ba, inda ta wallafa wata bidiyo a shafinta na instagram tana murnar samin wannan wayar iphone 13 pro max.

Sannan kuma Ummi Rahab tada daya daga cikin ‘yan farko-farko a cikin wadan da suka mallaki wannan wayar, duba da tsadar da take da ita amma hakan bai hana ta rike wannan wayar ba.

Sai dai wannan wallafa bidiyo da Ummi Rahab tayi tana murnar samin wannan waya, wasu daga cikin mabiyanta sun mata fatan alkairi inda wasu kuma suke maganganu marasa dadi kan jarumar,

Karanta wannan labarin

Sabuwar rigima a kannywood: Jaruman kannywood zasuyi sulhu tsakanin mawaki Nura M Inuwa da Abdul Amart mai kwashewa

Idan baku manta ba ko a lokacin dambarwar data faru tsakanin Ummi Rahab da maigidanta Adam a zango, bayanai sun nuna cewa yawan karbar irin wadannan manyan kyaututtukan kama daga, kudi, mota, yana daya daga cikin abin daya fara haddasa wannan sabani a tsakanin su.

Domin kuji cikekken labari mai ku kalli bidiyon dake kasa, sannan kuma muna bukatar ku danna alamar subscribe domin samin wasu labaran namu.

Ga bidiyon nan sai ku kalla kaj tsaye.

Karanta wannan labarin

Tirkashi Yanzu Malam Ya Bayyana Abunda Yake Kawo Zinace zinace A Makarantar Kwana

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button