Sheikh Ibrahim EL-zazzaki Ya soki Gwamnatin Shugaban Kasa Muhammad Buhari Akan Hanashi Tsallaka Iyakar kasa Don.?

Shugaban kungiyar musulunci ta IMN, Sheikh Ibraheem El-Zakzaky ya ce matsawar za a bai wa ‘yan Najeriya zabi, da dama za su gwammaci mulki bisa shari’ar musulunci akan wannan gwamnati ta mu.
A yammacin yaune muka tsin kayi wani saban labari Na shek El-zazzaki Wanda yafito yake bayani akan gwamnatin baba Buhari.
Kamar yadda rehotan yazomana akan shafin BBC cewa shugan kungiyar shi’a shek Ibrahim EL-zazzaki ya caccaki gwamnatin shugaban kasa muhammad Buhari wanda ke ambaton.
Basa gudanar da adalci a Sha anin mulkisa hakan ya biyo bayan hanashi tsallake iyakar wannan kasa ta Nigeria Dan Neman lafiyarsa.
Yasa yafito yake bayani haka Duba da shugaban ‘yan shi’ar Tun lokacin da aka sakeshi baitaba yin magana ba.
Shiyasa ake zargin ko wata ma karkashiyace yasa yake maganar haka.
Shek El-zazzaki ya bayyana wannanne a lokacin da ake fira dashi a ranar laraba a gidan talabijin na Iranian Press TV a Kano.
To jama’a zamu so mu karbi ra’ayoyinku a sahinmu na tsokaci Domin Jin tabakin ku.
Kada kumanta Kuna tare Dani A.Usman Ahmad Dauke da Labaran Duniya a shafinmu na Dalatopnews.
KU KARANTA WANNAN:
Kotu Ta Yankewa Karuwar Da Ta ciji kwastomanta A Harshe Akan Yanemi?
Innalillahi: Gaskiyar labari kan mutuwar jarumin kannywood Dadi wanda kuka fi sani da Abale
Yadda manyan matan kannywood suka chashe a bikin Birthday din jaruma Sameera Ahmad
Kucigaba da bibiyarmu a shafinmu na Dalatopnews kada kumanta kudanna Mana alamar kararrawar sanarwa Domin samin Jin kararrawar shirye-shiryanmu masu kayatarwa mungode.