Tirkashi Yanzu Malam Ya Bayyana Abunda Yake Kawo Zinace zinace A Makarantar Kwana

Kamar Yadda Kuka Sani Dai A Yanzu Akwai Makarantu Kala-kala Wanda Aje Hada Mata Da Maza A Wajen Karatu Yadda Zaka Ga Ana Cudanya Maza Da Mata.

To Dama ita Haka Rayuwa Take Idan Ya Zamto Aka Samu Haduwar Maza Da Mata To Dole Sai Am Samu Iskanchi Ko Lalata Musamman Ma Idan Akace Bangaren Karatu Ne Na Boko.

Dr Abdullahi Gadon Kaya Yayi Wani Wa’azi Yadda Yake Bayyana Abubuwan Da Yasa Wannan Badakala Ta Samo Asali Da Kuma Magance Ta ga Bidiyon sai  Ku Kalla Domin Ku Ganewa idonku.

https://youtu.be/_VMU2kWLcvI

Zamu So Mu Karbi Ra’ayoyinku A Sashenmu Na Tsokaci Akan Wannan Bidiyo Na Malam Dr Abudullahi Gadon Kaya Akan Lalata Da Akeyi A Makarantun Jami’a.

Sannan Munaso Ku Watsa Labarin nan Zuwa Yan Uwa Da Abokan Arziki Domin Su San Halin Da Ake Ciki.

Domin Samun Sababbin Shirye-shiryenmu munaso Ku Danna Alamar Kararrawa Domin Samun Sababbin Shirye-shiryenmu Akoda Yaushe Mungode.

 

Ku Karanta Wannan Labarin:

Asirin Wani Mawaki Ya Tonu Mai Yin Lalata Da Kananan Yam Mata Ta Hanyar Yaudararsu Su Zama Taurari Kamarshi A Amurka R. Kelly

 

Ku Karanta Wannan Labarin:

Sojojin Nigeria Sun Kashe Masunta Sama Da 18 A Jiahar Barno.

 

Ku Karanta Wannan Labarin:

Sabuwar rigima a kannywood: Jaruman kannywood zasuyi sulhu tsakanin mawaki Nura M Inuwa da Abdul Amart mai kwashewa

 

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button