Yadda manyan matan kannywood suka chashe a bikin Birthday din jaruma Sameera Ahmad

Wannan wata bidiyo ce wanda manta-manyan jaruaman masana’antar kannywood mata suke chashewa suna nuna farin cikin su a bikin Birthday din abokiyarsu jaruma Sameera Ahmad,

Kamar yadda kuka sani jaruman kannywood mata suka hada gagarimin biki alokacin da ake wani bikin daya daga cikin su, ko kuma Birthday na zagayowar ranar haihuwar wata daga cikin su.

Karanta wannan labarin

Saban cece-kuce ya farke kan sabuwar wayar da Ummi Rahab ta saya iphone 13 pro max wanda kudinta yakai kimanin Naira 930k

Jaruman sukan yi gangami su hadu suna rawa da waka a loacin kowace jaruma takan nuna bajintar ta domin kara barta a baya.

Sai a yanzu kuma muka sami wata bidiyo wanda jarumar masana’antar kannywood Sameera Ahmad take bikin murnar zagayowar ranar haihuwarta wanda a turance ake kira da Birthday.

Sannan kuma ta gayyaci ‘yan uwanta jarumai domim su taya ta farin ciki domin rana ce ta nuna farin ciki da annushuwa.

Karanta wannan labarin

Yadda Nayiwa Tsohuwa ‘Yar Shekara Tamanin Fyade Cewar Wannam Saurayin

Zaku iya kallon bidiyon wanda zaku gani a kasa domin kuga irin chashewar da jaruman suke a cikin bidiyon.

Ga bidiyon nan sa ku kalla kai tsaye.

Karanta wannan labarin

Yawanchin Mutane Suna Yi Min Kallon Marar Kunya Cewar Maryam Maleeka

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button