Yadda Nayiwa Tsohuwa ‘Yar Shekara Tamanin Fyade Cewar Wannam Saurayin

Kamar Yadda Yanzu Ake Samun Matsaloli Na Fyade Ga Kananan Yara Maza Ko Mata Yadda Zakaga An Fiye Samun Wannan Matsalar A Arewachin Nigeria.

To A Yau Kuma Sai Muka Tashi Da Wani Sabon Al’amari Kuma Abun Takaichi Yadda Asirin Wani Saurayi Ya Tonu Yadda Yake Yiwa Yam Mata Da Kananan Yara Fyade A Kalla Sunkai Arba’in.

Acikin Wata Bidiyo Dazata Zo Muku A Kasan wannan Rubutu Munga Saurayin Yanayin Bayani Bayan Ankamashi.

Yadda Acikin Bayaninsa Yake Cewa Ya Tabayiwa Wata Tsohuwa ‘Yar Shekara Tamanin Fyade A Wannan Mummunan Al’ada Tasa.

Ga Bidiyon Nan Sai Ku Kalla.

 

Zamu So Mu Karbi Ra’ayoyinku A Sashenmu Ma Tsokaci Akan Wannan Mumman Al’amari Da Wannan Saurayin Yakeyi Na Lalata Da Matan Mutane.

Allah Yakara Shiga Tsakanun Nagari Da Mugu, Sannan Munaso Ku Danna Alamar Kararawa Domim Samun Sababbin Shirye-shiryenmu Akoda Yaushe Mungode.

 

Ku Karanta Wannan Labarin:

An Daina Yin Achaba A Jihar Kaduna Daga Yanzu

 

Ku Karanta Wannan Labarin:

Ga masu kallon shirin Labarin kun san an gama zango na uku ga tallar zango na hudu domin ku kalla

 

Ku Karanta Wannan Labarin:

Tsohuwar jarumar kannywood Maryam malika wanda aurenta ya mutu ta bayyanawa al’umma babban burinta da take so yacika a rayuwarta

 

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button