Yawanchin Mutane Suna Yi Min Kallon Marar Kunya Cewar Maryam Maleeka

Fitacciyar Jarumar A Masana’antar Kannywood Wato Maryam Maleeka Wanda Take Sharafinta Acikin Fina-finan Hausa Ta Amsa Tamyoyi Masu Yawa A Yayin Hirarta Da Gidan Talabijin Na BBC Hausa.
Jarumar Ta Bayyana Abubuwan Dasuka Faru Ga Rayuwarta Da Kuma Kalubale Da Ta Fuskanta Kafin Shigowarta Masana’antar Kannywood Da Kuma Shigowarta.
Acikin Shirin Daga Bakin Mai Ita Wanda Tashar Gidan Telabijin Na BBC Hausa Sukayi Da Jarumar, Ta Bayyanawa Duniya cewa Batada Burin Daya Wuce Tana Taimakawa Marasa Karfi, Gajiyayyu Da Masu Neman Taimako.
Sannan Jarumar Ta Bayyana Kallon Da Wasu Suke Mata Kafin Su San Wacece Ita, Ma’ana Wasu Suna Zaton Tana Da Rashin Kunya A Gaske Duba Da Yawanchi Fina-finan Da Take Fitowa Tafi Zama A Wannan Bangaren Na Rashin Kunya.
Sannan Duk Acikin Shirin Jarumar Ta Bayyana Kalar Abinchin Datafiso Da Kuma Jarumin Dayake Burgeta Acikin Masana’antar Kannywood Da Kuma Wanda Yayi Silar Shigowarta Masana’antar.
Zaku Kalli Bidiyon Hirartata A Kasan Wannan Rubutu Namu.
Ga Bidiyon Sai Ku Kalla Domin Ku Ganewa Idonku Saboda Hausawa Sunce Gani Ya Kori Ji.
Zamu So Mu Karbi Ra’ayoyinku Akan Wannan Bidiyo Na Jarumar Kannywood Dinnan Wato Maryam Maleeka A Sashenmu Na Tsokaci.
Sannan Munaso Ku Danna Alamar Kararawa Domin Samun Sababbin Shirye-shiryenmu Akoda Yaushe Mungode.
Ku Karanta Wannan Labarin:
Tirkashi Ashe Ado Gwanja Da Adam A Zango Sun Kashe Mutum 4 A Kasar Niger
Ku Karanta Wannan Labarin:
Hatsarin Mota: Yanzu Adam A Zango Da Ado Gwanja Suka Tsallake Rijiya da Baya
Ku Karanta Wannan Labarin:
Bayan Hana yin Film Din A Duniya Yanzu Mustapha Naburaska Yayi Kaca-kaca Da Maganar Afakallau