Zahra Buhari Ta Aike Da Wata Magana Ga Mijinta Bayan Bayyana Mutuwar San Da Yake Yi Mata

Kamar Yadda Kuka Sani De Yar Shugaban Kasa Muhammad Buhari Wato Zahrah Buhari Mata Ce Ga Ahmed Indimin
Kamar Yadda A Kwanakin Bayan kafar Sadarwa Ta karade Da Maganar Da Mijin Nata Yayi Na Cewa ‘Idan So Haukane Kar Alllah Yasa Warke’Wadda Wannan Maganar Da Yayi Ta Biyo Bayan Mutuwar So Da Kaunar Da Yake Yiwa Matartasa Ne
Sai Kuma Muka Ci Karo Da Wani Bidiyo Da Yake Yawo A Kan Youtube Channel Inda Zahra Ta Aika Masa Da Sako Bayan Yayi Wani Furuci Akan Kanta
Kamar Yadda Zaku Gani A Cikin Wannan Bidiyan
Mai Karatu Bayan Ka Karanta Wannan Labarin Muna Son Jin Ra’ayoyin Ku Sannan Kuma Muna Bukatar Da Ku Danna Kwararrawar Sanarwa.
Ku Kara Karanta Wannan Labarin
Innalillahi: Gaskiyar labari kan mutuwar jarumin kannywood Dadi wanda kuka fi sani da Abale