Fatima Ali Nuhu Ta Nuna Alamun Sha’awa/Gaskiyar Magana Akan Hatsarin Ado Gwanja Da Adam A Zango

Kamar Yadda Kuka Sani A Yanzu Ana Tsaka Da Tattauna Batun Hatsarin Da Ado Gwanja Da Adam A Zango Sukayi A Hanyarsu Ta Zuwa Kasar Niger, Yadda Har Tsautsayi Ya Fada Musu Sukayi Silar Kashewa Mutum Hudu.

Bayan Faruwar Wannan Al’amari Sai Kuma Cece Kuce Ya Barke A Kafafen Sada Zumunta Akan Wannan Al’amari Har Wasu Suke Zaton Cewa Za’a Yankewa Adp Gwanja Da Adam A Zango Mummuna Hukunchi Akan Laifin Da Suka Aikata.

Duk Da Dai A Wani Bidiyo Da Jarumi Adam A Zango Ya Wallafa A Shafinsa Na Instagram Sunyi Cikakken Bayani Akan Abunda Ya Faru, Acikin bidiyon Sun Bayyana Cewa Adam A Zango Da Ado Gwanja Basu Ne Suke Tukin Motar Ba Har Wannan Tsautsayi Ya Fada Musu.

To Sai Dai Kuma Har Yanzu Wadannan Jarumai Bamuga Sun Baro Can Kasar Niger Dinba Amma Mun Fuskanchi Wani Abu Daga Wajen Abokan Aikinsu Jaruman Kannywood Yadda Suke Wallafa Hotunansu Tare Da Yin Addu’ar Allah Ya Fitar Dasu Lafiya.

A Yanzu Kuma Mun Tsinchi Wani Fayfayin Bidiyo Da Sahir Abdul Jarumin Kannywood Ya Saki Yadda Yake Bayyana Gaskiyar Al’amari Akan Abun Ga Bidiyon Sai Ku Kalla.

 

Zamu So Mu Karbi Ra’ayoyinku A Sashenmu Na Tsokaci Akan Wannan Abu Dayafaru Akan Wadannan Jarumai.

 

Sannan Zamuso Ku Danna Alamar Kararrawa Domin Samun Sababbin Shirye-shiryenmu Akoda Yaushe Mungode.

 

Ku Karanta Wannan Labarin:

Tofah Sakon Meenah M Sadeeq Zuwa Ga Malam Isah Ali Pantamu

 

Ku Karanta Wannan Labarin:

Ina bakin cikin inji ance mata ‘yan basa zaman aure nima kaddara ce ta rabani da mijin, cewar jaruma Maryam malika

 

Ku Karanta Wannan Labarin:

A Yanzu Bani Da Burin Kamar Na Sami Mijin Aure Ba Ruwana Da Talauchin Sa Ko Wadatarsa

 

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button