Advertisement

Ina bakin cikin inji ance mata ‘yan basa zaman aure nima kaddara ce ta rabani da mijin, cewar jaruma Maryam malika

Ina bakin cikin inji ance mata ‘yan fim basa zaman aure kaddara ce ta rabani da aure na cewar jaruma Maryam malika.

Maryam malika wacce ta kasance kanwa ga marigayiya jaruma Balaraba Muhammad, ta sami damar tattaunawa da BBC Hausa a cikin shirin su na daga bakin mai ita inda a cikin shirin ta amsa tambayoyi da dama ka sana’ar ta da kuma abin da ya shafi rayuwar ta.

Karanta wannan labarin

A Yanzu Bani Da Burin Kamar Na Sami Mijin Aure Ba Ruwana Da Talauchin Sa Ko Wadatarsa

Inda a cikin amsoshin da ta bada ta bayyana ranar datafi kowace rana farin ciki a rayuwar ta ita ce ranar da tayi aure, sannan kuma babu wata kalma da za’a fada mata tafi jin dadi kamar kalmar soyayyar ta da mijin data aure, inda ya fada mata cewa yazo neman auren ta ne da gaske ba da wasa ba.

Haka zalika jaruma maryam malika ta bayyana cewa, kaddara ce ta raba ta da mijinta bata da wani burin da yawuce ta sami wani mijin na gari ta aure, sannan kuma jarumar ta bayyana rashin jin dadinta kan ragin ‘yan fim da cece-kucen da ake a kan su na cewa basa iya zaman aure, inda take cewa addu’a ya kamata a yi musu ba maganganu da cece-kuce ba.

Karanta wannan labarin

Bazan Taba Fitowa A Fina-Finan kudu ko Wata Kasar Ba Inji Jarumar Masana An Tar Kannywood Umma Shehu Saboda Akwai.

Domin kuji yadda shirar tasu ta kasance sai ku kalli bidiyon dame kasa, sannan kuma muna bukatar ku danna alamar subscribe domin samin wasu labaran namu ako da yaushe.

Ga bidiyon nan sai ku kalla kai tsaye.

Karanta wannan labarin

innalillahi Gaskiya Mugu Bashi Da Kama Kalli Rashin imani A Wajen Mutanen Nan

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button