innalillahi Gaskiya Mugu Bashi Da Kama Kalli Rashin imani A Wajen Mutanen Nan

Kamar Yadda Kuka Sani A Kullum Harkar Ta’addanci Sake Ta’azzara Take A Yankunanmu Ma Arewachin Nigeria Kama Daga Garkuwa Da Mutane, Kisan kai, Satar Shanu Da Kuma Shaye-shaye.

Duk Da Dai Wannan Ba Wani Bakon Abu Bane Amma Sai Dai A Yanzu Nigeria Tana Daya Cikin Kasashen Da Zaman Lafiya Yayi Karanchi A nahiyar Afrika Duba Da irin Ta’addanchin Da Akeyi.

Baya Da Haka Sai Kaga Mutanen Da Ake Kamawa Masu Wannan Mummunan Laifin Ana Samunsu Yawanchinsu Jahilai Ne Basusanma Meye Haramchi Ko Halaccin Abunba.

Wasu Kuma Idan Asirinsu Ya Tonu Ana Tambayar Tarihinsu Yakaji Suna Bayar Da Labarin Rashin Aikinyi Ne Yasaa Suka Shiga Wannan Mummunan Harka To Allah Ya Kiyaye Ya Kuma Shiga Tsakanin Nagari Da Mugu.

A Yanzu kuma Sai Asirin Wasu Matasa Ya Tonu Yadda Suka Bayyana Abubuwan Dasuke A Wannan Harka Tasu Ta Garkuwa Da Mutane Ga Bidiyon Sai Ku Kalla.

 

Zamu So Mu Karbi Ra’ayoyinku A Sashenmu Na Tsokaci Akan Wannan bidiyo Ta Wadannan Yan Ta’adda Ko Kuma Muce Masu Garkuwa Da Mutane Allah Ya Shiga Tsakaninmu Dasu Ameen.

Muna so Ku Danna Alamar Kararrawa Domin Samun Sababbin Shirye-shiryenmu Akoda Yaushe Mungode.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button