Tofah Sakon Meenah M Sadeeq Zuwa Ga Malam Isah Ali Pantamu

Tofah Meenah M Sadeeq Ta Wallafa Wani Dogon Bidiyo A Shafinta Na Instagram Yadda Take Mika Sako Zuwa Ga Malam isah Ali Pantami Ya Fadawa Shugaba Buhari.

Idan Baku Manta Ba A Yanzu Arewachin Nigeria Ana Fama Da Rashin Tsaro Sannan Kuma Yawan Ta’addanchi Yayi Yawa Duba Da Yadda Ake Satar Mutane Da Kuma Kisan Kai Babu Dalili.

Baya Da Haka A Yanzu Muna Wani Hali Na Rashin Kudi Da Kuma Tsadar Rayuwa Wanda Kuma Wannan Iftila’in Yana Karewane Akan Talaka Wadanda Suka Zabesu.

Domin Kuwa Su Wadannan Mugayen Mutane Dasuke Garkuwa Da Mutane Suna Neman Kudin Fansa Daga Wajen Talakawa, Sannan Kuma Su Bukaci Kudin Da Shi Wannan Mutumin Da Ake Nema Ya Biya Kudin Fansar Bai Taba Mallakarsa Ba A Rayuwarsa.

Wani Ma Sai Ya Fita Yake Samu Amma Kuma A Kama Dan Uwansa Ko Dansa Ace Sai Ya Bayar Miliyan Hamsin Ko Sama Da Haka, A Can Baya Lokacin Bullar Wannan Masifa Akan ‘ya’yan Masu Kudi Take Karewa Amma Yanzu Akan Kowane.

Domin Akan Iya Tareku A Motar Haya Ayi Garkuwa Daku, Duk Wannan Al’amarin Yana Faruwane Akan Yan Arewachin Nigeria.

Meenah M Sadeeq Ta Bukaci Malam Isah Ali Pantami Daya Fadawa Shugaba Buhari Akan Ya Duba Wannan Al’amarin Ga bidiyon Sai Ku Kalla.

 

Zamu So Mu Karbi Ra’ayoyinku A Sashenmu Na Tsokaci Akan Wannan Sako Da Meenah M Sadeeq Ta Aikawa Malam Isah Ali Pantami.

Sannan Idan Wannan Shine Karonka Na Farko Acikin Wannan Shafi Munaso Ku Danna Alamar Kararrawa Domin Samun Sababbin Shirye-shiryenmu Akoda  Yaushe Mungode.

 

Ku Karanta Wannan Labarin:

Yadda Zanga Zangar Kifar Da Gwamnatin Buhari Ta Barke A Yau Ranar Yancin Kai Da Kai Na Nijeriya

 

Ku Karanta Wannan Labarin:

Sheikh Malam Ahmad Gumi Ya Ziyarci Yan Bindiga Wanda Hakan Yasa Ake Zarginsa Da Daya Daga Cikinsune shi

 

Ku Karanta Wannan Labarin:

Me Dan Kasa Ya Amfana Da har Zamuzo Muna Bikin Cikar shekara 61 A Nigeria Inji Cewar?

 

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button