Yadda Zanga Zangar Kifar Da Gwamnatin Buhari Ta Barke A Yau Ranar Yancin Kai Da Kai Na Nijeriya

Kamar Yadda Kuka Sani Yau Juma’a 01-10-2021 Ake Murna Cika Shekaru 61 Da Bawa Nijeriya Yanci Kai Da Kai Inda Yan Kasa Wasu Suke Shagulan Bikinsu A Jihar So Wasu Kuwa Na Bakin Ciki Saboda Babu Abinda Yanci Kai Da Kai Ya Tsinanawa Yan Kasar In Banda Ruguzata Da Yayi
Ana Haka Ne Muka Sami Wani Mummunan Labari Dake Nuna Da Cewa Wasu Yan Gari Sun Fara Tada Tarzuma A Birnin Tarayya A Abuja Domin Neman Tsige Shugaban Kasa Muhammad Buhari A Daidai Lokacin Da Ake Bikin Ranar Samun Yanci
A Yanzu Haka Matasa A Birnin Tarayya Abuja Na Cigaba Da Gudanar Da Zanga Zangar Neman Ganin Shugaban Kasa Muhammadu Buhari Yayi Murabus
Kamar Yadda Majiyar Ta Samu Labarin Daga Shafin Sokoto Online Sun Bayyana Cewa Zanga Zangar Da Sowore Ya Shirya Ta Ta Samu Dandazon Matasa Daga Ko’ina
Ku Kara Karanta Wannan Labarin
Me Dan Kasa Ya Amfana Da har Zamuzo Muna Bikin Cikar shekara 61 A Nigeria Inji Cewar?
Shin Mai Sau Karatu Zamu So Jin Ra’ayinku Game Da Wannan Badakalar Dake Shirin Afkuwa
Sannan Muna Da Bukatar Kun Dannan Kararrawar Sanarwa Domin Samun Sababbin Shirye Shiryenmu A Koda Yaushe.