Bayyanar Maryam Yahaya A Shagalin Murna Ranar Yanci Kai Da Kai Na Nijeriya Ya Bawa Mutane Mamaki

Kamar Yadda Kuka Sani De Jaruma Maryam Yahaya Ta Kwashe Tsawon Watani Tana Fama Da Rashin Lafiyar Da Taki Ci Taki Cinyar Inda Hakan Ya Jawo Cece Kuce A Kafar Sadarwa
Saide Kuma An Bayyana Cewa Jaruma Hadiza Gabon Ta Garzaya Asibitin Abuja Da Ita Inda Za’a Duba Zahihin Abinda Ke Damunta A Wani Bangaren Kuma A Bayyana Cewa Wani Malami Yayi Mata Addu’oi Tare Da Ruqiya Inda Aka Gano Wani Mawaki Da Yayi Tsafi Da Jarumar
Saide A Ranar Jiya Jum’a Ne Aka Gudanar Da Shagulan Bikin Ranar A Yanci Kai Da Kai Da Nijeriya Ta Samu A Shekaru 61 Da Suka Gabata Inda Mutane Da Sauran Al’umma Suka Gudanar
Saide Wata Jarumar Mai Suna Fati Kk Ta Bayyana Tsofin Hotunan Jaruma Maryam Yahaya Inda Tace ‘Ko Duk Duniya Mutane Zasu Guje Ki Ni Bazan Guje Ki Ba Domin Yar Uwata Ce Musulma Kuma Cuta Ba Mutuwa Bace Ba Kaddara Da Jarrabawa Bata Wuce Kan Kowa”
Sai Kwatsam Ita Maryam Yahaya Ta Bayyanawa Duniya Sabin Hotunan Ta Da Ta Dauka Na Ranar Juma’a 01-10-21 Domin Bayyana Masoyanta Ta Fara Samu Soki Inda Tayi Wallafawar Kamar Haka
https://www.instagram.com/p/CUfes6pNupJ/?utm_medium=share_sheet
Muna Fatan Allah Ya Bawa Wannan Baiwar Allah Lafiya Da Ma Dukkanin Al’ummar Musulmin Duniya Zamu So Karbe Ra’ayoyinku Game Da Wannan Al’amari.
Ku Kara Karanta Wannan Labarin
Kalli Kwalliyar Jaruman Kannywood Na Taya Murnar Nigeria Samun ‘Yanchin Kai Na Shekara 61
Yadda Aka Cashe A Bikin Samun ‘Yanchin Kai A Nigeria A Garin Abuja