Har Yanzu Idan Na Tuna Da Abunda Ali Nuhu Yayi Min Abun Yana Sakani Damuwa Cewar Adam A Zango

Kamar Yadda Kuka Sani Dai Adam A Zango Fitaccen Jarumine A Masana’antar Kannywood Wanda Yake Sharafinsa Har Yanzu.
Idan Baku Manta Ba A Kwanakin Bayan Hukumar Tace Fina-finai Ta Samu Wata Matsala Da Jarumi Adam a Zango Yadda Har Aka Daina Haska Fina-finansa A Duk Wata Kafa Ta Kallon Film A Kannywood.
Daga Baya Jarumin Shima Ya Kirkiri Tasa Masana’antar Tare Da Yaransa Suke Gudanar Da Harkokinsu Na Shirin Film Da Sauransu.
Duk Da Dai Kun Sani Idan Akace Adam A Zango A Masana’antar Kannywood Toh Nabiyun Kuwa Za’ace Ali Nuhu Domin Kuwa Suna Daya Daga Cikin Jaruman Dasuka Daga Darajar Masana’antar Kannywood Sosai Yadda Har Takai Ansanta A Fadin Duniya.
Saboda Abotar Tasu Tayi Karfi Sosai Har Takai Adam a Zango Ya Sakawa Dansa Sunan Ali Nuhu Da Dai Sauran Abubuwa Na Nuna Abota Da Kuma Kaunar Juna.
Daga Baya Kuma Sai Muka Samu Labarin Cewa Ali Nuhu Da Adam a Zango Sunyi Baram-baram Ma’ana Basa Tare.
A Wata Bidiyo Da Mukaci Karo Da Ita Tana Yawo Munga Yadda Adam a zango Yake Bayyana Abunda Ali Nuhu Yayi Masa Wanda Bazai Taba Mantawa Dashi Ba Ga Bidiyon Sai Ku Kalla.
Zamu So Mu Karbi Ra’ayoyinku A Sashenmu Ma Tsokaci Akan Wannan Bidiyo Na Jarumi Adam a Zango Game Da Furuchinsa Akan Abunda Ali Nuhu Yayi Masa.
Sannan Munaso Ku Danna Alamar Kararrawa Domin Samun Sababbin Shirye-shiryenmu Akoda Yaushe Mungode.
Ku Karanta Wannan Labarin:
Ku Karanta Wannan Labarin:
Fatima Ali Nuhu Ta Nuna Alamun Sha’awa/Gaskiyar Magana Akan Hatsarin Ado Gwanja Da Adam A Zango
Ku Karanta Wannan Labarin:
Gaskiya da inajin haushin Adam A Zango akan basaja amma yanzu ya wanke kansa kuma ina bukatar wayar Adam A zango domin yana burgeni aharkar wasan kwaikwayonsa