Innalilahi wa Inna ilaihir rajiun A’ishatu yahaya wadda tajefa yarta a Cikin Masai a karamar hukumar Hadejia Tashiga Hannun ‘yan Civil defence na karamar hukumar Hadejia.

A Yammacin yaune mukasamu wani rahotan daga manema labaranmu na Jihar Jigawa Dake Cikin Garin Hadejia.

Ya sanar mana da rahotan cewa acikin karamar hukumar Hadejia ‘yan Civil defence ta karamar hukumar Hadejia takama wata Mata Mai Suna Aishatu.

GA KANUN LABARAN:

Rundunar Hukumar Tsaro na Farin Kaya wato Civil Defence ta Kasa reshen Jihar Jigawa takama wata mata yar shekara 28 a Duniya mai suna Aishatu Yahaya, bisa jefa yar ta a cikin Masai a nan karamar hukumar Hadejia.

Kakakin hukumar SC Adamu Shehu, shine ya bayyana hakan cikin wata sanarwa da aka rabawa manema labarai a birnin Dutse Wanda Daya daga Cikin manema labaranmu yasamu damar nadomana labaran.

Kada kumanta kunatare Dani A.Usman Ahmad a shafinmu na Dalatopnews Dauke da Labaran Duniya.

KU KARANTA WANNAN:

Kalli Zafafan Kwalliyar Jaruman Kannywood Na Taya Nigeria Murnar Samun ‘Yanchin Kai Na Shekara 61

Jerin matan masana’antar kannywood guda 20 wanda suke ‘ya’ya da ba kowa ne ya sansu ba

Jerin jaruman kannywood mata guda 10 mafiya kyau a wannan shekarar ta 2021

Wannan shine dalilin dayasa Aka refe Jami’ar Obafemi Awolowo Dake Jihar Osun.

Zamuso muji ra’ayoyinku akan aukuwar wannan lamarin a sahinmu na tsokaci Domin samin sababbin shiryeshiryanmu saiku Danna Mana alamar kararrawar sanarwa Domin Jin kararrawar shirye-shiryanmu masu kayatarwa mungode.

 

Kada kumanta Kuna tare da shafinmu na Dalatopnews .

 

 

 

 

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button