innalillahi Kalli Yadda Hatsarin Mota Yakusan Afkuwa Akan Mansurah Isah Jarumar Kannywood

Kamar Yadda Kuka San Wannan Fitacciyar Jarumar Kannywood Din Wato Mansurah Isah Wanda Ta Dauki Lambobin Yabo Da Dama A Masana’antar Kannywood Ta Tsallake Wani Hatsari Daya Kusan Afkawa Akanta.

Munga Jarumar Ta Saki Wani Bidiyo Tana Hawaye Sannan Kuma Tana Godewa Allah Akan Kubutar Da Ita Da Yayi Akan Wannan Mummunan Hatsari Daya Kusan Afkawa Akanta.

Yadda Lamarin Ya Auku Dai, Suna Kan Hanyarsu Ne Ta Zuwa Wata Ziyara Acikin Mota Sai  Wani Al’amari Ya Faru A Yayin Tafiyar Tasu Suka Kusa Yin Hatsari Ita Da Kawayenta Ga Bidiyon ku Kalla Domin Ku Ganewa Idonku.

 

Zamu So Mu Karbi Ra’ayoyinku Akan Wannan Bidiyo Na Mansurah Isah Yadda Wannan Mummunan Al’amari Ya Kusan Afkawa Kanta.

Sannan Munaso Ku Danna Alamar Kararrawa Domim Samun Sababbin Shirye-shiryenmu Akoda Yaushe Mungode.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button