Jerin jaruman kannywood mata guda 10 mafiya kyau a wannan shekarar ta 2021

Jerin jaruman kannywood mata goma 10 mafiya kyau a wannan shekqrar ta 2021.

Mafi yawancin mutabe sun san masana’antar kannywood tana da kyawawan ‘yan mata wanda suke taka rawa a wannan lokaci, a yau ne muka kawo muku jerin jaruman kannywood mata mafiya kyau a wannan shekarar ta 2021.

Kamar yadda wasunku suka sani a kwai kyawawan ‘yan mata a masana’antar kannywood, inda zaku gani cikin bidiyon dake kasa wanda tashar Gaskiya24 Tv ta wallafa.

Karanta wannan labarin

Har Yanzu Idan Na Tuna Da Abunda Ali Nuhu Yayi Min Abun Yana Sakani Damuwa Cewar Adam A Zango

A cikin bidiyon an zabo ‘yan matan da suka kowanne ‘yan mata kyawu a masana’antar ta kannywood, zakuga yadda aka jerosu tun daga ta daya har zuwa ta goma.

Domin kusan wadannan ‘yan matan sai ku kalli bidiyon dake kasa, sannan kuma muna bukatar ku danna alamar subscrube domin samin cigaban wasu labaran namu ako da yaushe.

Ga budiyon nan sai ku kalla kai tsaye.

Karanta wannan labarin

Idan Na Samu Mijin Aure Sadaki Kawai Nake Bukata Ya Biya Cewar Ummi Zeze

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button