Advertisement

Jerin matan masana’antar kannywood guda 20 wanda suke ‘ya’ya da ba kowa ne ya sansu ba

Jerin matan masana’antar kannywood guda 20 wanda suke ‘ya’ya da ba kowa ne ya sansu ba.

Yawancin jaruman kannywood mata sun taba yin aure kamin su shiga harkar fim, wasu kuma daga cikin su sai da suka bar harkar fim din sannan sukayi aure.

Sannan kuma wasu daga cikin su wadanda sukayi auren suna da ‘ya’ya, sai a wannan lokacin tashar Gaskiya24 Tv ta kawo muku jerin jaruman kannywood mata guda 20 wanda suke ‘ya’yar wanda ba kowa ne a sansu ba kamar yadda zaku gani a cikin bidiyon dake kasa.

Karanta wannan labarin

Ko duniya zata guji Maryam yahaya ni bazan gujeta ba domin ‘yar uwata ce musulma kuma cuta ba mutuwa bace, inji Jaruma Maryam kk

A cikin bidiyon zakuga jerin jaruman tare da ‘ya’yan su tun daga na 20 har zuwa na 1.

Ga bidiyon nan a kasa sai ku kalla kai tsaye, sannan kuma muna bukatar ku danna alamar subscribe domin samin cigaban wasu labaran namu ako da yaushe.

karanta wannan labarin

Bayyanar Maryam Yahaya A Shagalin Murna Ranar Yanci Kai Da Kai Na Nijeriya Ya Bawa Mutane Mamaki

 

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button